• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Babban Malamin Addinin Musulunci, Ibn Sina, ya shawarci al’umma akan Abin da Allah yafi so a 10n Farko na Zulhijja

aksam by aksam
May 30, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
478
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Abdullahi Dan Bala Gwarzo

Yayin da watan Zul-Hijjah ke gabatowa, masana addinin Musulunci na kara jan hankalin al’umma game da falalar kwanaki goma na farko na wannan wata mai albarka, tare da ba da shawarwari kan yadda za a amfana da su cikin ibada da kyawawan ayyuka.

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

A wata tattaunawa da Aminiya, tsohon shugaban hukumar hisbah na jahar kano ,kuma shugaban makarantar koyar da aikin hajji da Umar, sheikh Haroon muhd sani ibn sina Kano, ya bayyana cewa wannan lokaci na daga cikin mafiya daraja a cikin dukkan watanni na shekarar.

Ya ce, “Wannan kwanaki ne mafi falala, Allah Madaukakin Sarki ya rantsuwa da su a cikin Alkur’ani. Manzon Allah (SAW) ya ce ba wani aiki na alheri da ya fi so ga mutum ya yi cikin shekara kamar yawaitar ibada a cikin wadannan kwanaki.”

Ibn sina ya yi nuni da abubuwan da ake so Musulmi ya yi a wannan lokaci, ciki har da:

Yawaitar salati, istigfari, hailala da karatun Alkur’ani

Yin nafiloli da azumi, musamman ga wadanda ba za su yi aikin Hajji ba

Sadar da zumunci da bayar da sadaka

Ya kara da cewa, “Ana so Musulmi su yi azumi a cikin kwanakin goma, sai dai wadanda za su tafi Hajji kada su yi azumin ranar Arafah, kuma wadanda ba za su yi ba su daina azumi a ranar Sallah, wato cikon goman watan.”

Mai halin yin Layya
ya kuma shawarci al’umma masu karfin yin layya da su kiyaye kada su yi aski ko yanke faratansu a cikin wannan lokaci, domin bin koyarwar Sunnah.

Share191Tweet120SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

His Eminence the Sultan of Sokoto Muhammad Sa’ad Abubakar Has Declared Today Wednesday the 28th of May 2025 As The First Day of Zulhijja1446AH , Islamic Calendar

Next Post

An Yi Kira Ga Mahukunta Da Sauran Al’umma Su Kawowa Makarantar Ibnu Hajar International, Kaduna Daukin Dan Cigaba Da Aikin Ginin Makarantar

aksam

aksam

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Hukumar REA ta magantu gameda zargin cin hanci da aka yi mata

Hukumar REA ta magantu gameda zargin cin hanci da aka yi mata

October 26, 2023

Zargin satar IPhone 12 pro da infinite note 10, wani matashi ya karbi rantsuwa a kotu Dan wanke kansa

May 3, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media