• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ana Son Namiji Ya Riƙa Yin Jima’i Sau 21 A Wata Don Samun Tsawon Rai:- Bincike Likitoci

aksam by aksam
February 8, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Yin jima’i sau 21 a wata ya zama wajibi ga da namiji muddin yana da isasshiyar lafiya domin kare kanshi daga cutar daji ta gaban maza wato “prostrate cancer”

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Ba ma ita kadai ba, akwai cututtuka da dama masu alaƙa da cutar daji da ire-irensu wanda hanya mafi sauki da namiji zai iya magance su shine yin jima’i akai-akai kamar yadda yake a likitance,

A wani shirin kiwon lafiya da ƙwararren likita na Najeriya Dr. Ken ke gabatarwa tashar Classic Fm, Mahanga ta kalli shirin na wannan makon wanda aka tattauna da ƙwararren likita ɗan Najeriya mazaunin Amurka Dr. Rasheed Adedapo Abbasi ya baiwa maza shawarwari masu muhimmanci da za su bi domin kare kansu daga cutar kansar mazaƙuta ko mahaifa musamman ga ɗa namiji,

Mahanga ta ruwaito Dr. Rasheed na cewa “Hanya mafi sahihanci wacce bincike ya tabbatar tana maganin “Prostrate Cancer” da ire-irenta ga ɗa namiji, shine yawan jima’i, a likitance wajibi ne ga ɗa namiji ya yi jima’i sau 21 a wata, sannan ya kula da motsa jiki ta hanyar yin tattaki, akalla tattaki na mintuna 15 da safe da kuma yin tattakin minti 15 da yamma”

Ƙwararren likitan ya cigaba da cewa “babu wata mafita da ya wuce wannan, don haka namiji ya dage ya lallaɓa matarsa ta bashi haɗin kai ya riƙa samun yin jima’i sau 21 a wata”, idan kuma ba haka ba to hanya mafi sauƙi shine mutum ya auri mace fiye da ɗaya, domin ya samu biyan buƙata”

“Ina bawa mata shawara su riƙa amincewa mazajensu su ƙara aure idan suna so ya yi tsawon rai domin dole yana buƙatar wannan jima’i akai-akai”

Dr. Rasheed Adedapo Abbasi ya cigaba da shawartar maza su guji cin
Maggi, da gishiri muddin suna son suyi ƙarko a wajen jima’i da kuma samun rayuwa mai daɗi, sannan su dage da yawan shan ruwa a yini.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Nation cup, yadda yan Najeriya ke zaman Dar-dar a kasar Africa ta kudu

Next Post

Tsadar rayuwa, wani Jigo a jam’iyyar APC ya caccaki salon mulkin Tinibu

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Bezpieczeństwo i regulacje w branży hazardowej online

April 21, 2025
Zanga-zanga, masu ruwa da tsaki a jihar Katsina sun yi taron gaggawa

Zanga-zanga, masu ruwa da tsaki a jihar Katsina sun yi taron gaggawa

July 31, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media