• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Al’ummar Lardin Zazzau Sun Kadu Sakamakkon Tsintar Gawar Yaro Dan Shekara 8 Mai Suna Ibrahim Kwance

aksam by aksam
December 28, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
470
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA

Mahaifiyar yaron mai suna Hamida Sani Abdulrazaq, ta shaida wa BBC cewa ‘ba za ta iya bayyana irin kaɗuwar da take ciki ba, bayan tsinto gawar ɗan nata cikin mummunan yanayi’.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

“Yarona ya bata ne da yammacin ranar Laraba muka yi ta cigiya bamu same shi ba; ana cikin haka ne kuma aka ce an ga gawarsa a karkashin Gada dake Zariya, bakinsa duk wani irin abu idonsa kuma duk Jini, “in ji ta”.

Ta ci gaba da cewa dan nata mai suna Ibrahim, yana da lalaurar kwakwalwa ya fita ne waje daga bisani kuma ba’a ganshi ba, sai dai ta ce bata da masaniyar an kwakule masa idanu kamar yadda wasu ke yadawa cewar an kwakule masa idanun, inda ta ce kawo yanzu ba’a samu nasarar kama wadanda suka kashe shi ba.

“Mu mun dauki kaddara daman kwananshi ne ya kare kawai dai wadanda suka kashe shi sune suka yi silar rasuwarsa; tuni aka yi jana’izarsa, “A cewar Hamida”.

To dai kakakin rundunar ‘yan sanda jihar Kaduna ASP Mansir Hassan ya tabbar da faruwar lamarin in da yace, sunanan suna bicike akan lamarin.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano Ta Yi Nasarar Cafke Masu Satar Kananan Yara Su Tara

Next Post

Yanzu-yanzu yan taadda sun yi barazanar sake kai hari a Plateau

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Jami’an tsaro ne ke jawo jama’a cikin aikata miyagun Laifuka: Gwamnan Borno, kalli dalilinsa

Jami’an tsaro ne ke jawo jama’a cikin aikata miyagun Laifuka: Gwamnan Borno, kalli dalilinsa

May 7, 2025
Shugaba Bola Ahmad  Tinubu Ya Gana Da Peter Obi, Fayemi A Fadar Vatican

Shugaba Bola Ahmad Tinubu Ya Gana Da Peter Obi, Fayemi A Fadar Vatican

May 18, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media