• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanzu-yanzu yan taadda sun yi barazanar sake kai hari a Plateau

aksam by aksam
December 29, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar Middle-Belt Forum ta ce ‘yan ta’adda sun rubuto wasika cewa za su kuma kai wani hari a jihar Filato

Mista Stanley Kavwam ya shaidawa duniya wannan da aka yi hira da shi a matsayinsa na shugaba a MBF

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ana zargin jami’an tsaron Najeriya da cafke marasa laifi, yayin da mutane su ke cigaba rayuwa cikin barazana

‘Yan ta’addar sun aikowa mutanen Pushit a karamar hukumar Mangu wasika cewa za su sake kawo hari bayan kashe mutane 195.

A yau Juma’a, 29 ga watan Disamba 2023 ne aka yi alkawarin kawo wani harin na dabam.

Jaridar Punch ta fitar da cewa Mataimakin shugaban kungiyar MBF na kasa, Stanley Kavwam, ya tabbatar da haka da aka yi wata hira da shi a gidan talabijin na Arise a jiya.

  Kavwam ya ce wasu mutane da ba a san su ba sun jefo wasiku a garin Pushit, suna barazanar kawo wani mummunan harin a yau.

“A yayin da na ke tuki daga Jos zuwa nan, an kira ni cewa an aiko takarda zuwa kauyenmu ‘yan ta’adda za su kawo hari a ranar 29 ga Disamba

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Al’ummar Lardin Zazzau Sun Kadu Sakamakkon Tsintar Gawar Yaro Dan Shekara 8 Mai Suna Ibrahim Kwance

Next Post

Harin Plateau Jam’iyar PDP ta zargi sashin fikra na jamian tsaro

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a yankinsu

Gwamnonin Arewa sun lashi takobin kawo karshen matsalar tsaro a yankinsu

June 26, 2024
Iran Za Ta Tattauna da Pakistan kan Gazawar Amurka wajen Cika Alkawurra

Iran Za Ta Tattauna da Pakistan kan Gazawar Amurka wajen Cika Alkawurra

April 11, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media