DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
A wata sanarwa da mataimakin kwamashin ‘yan sandar jihar DCP Ofena Arikpo ya sanyawa hannu aka rabawa manema labarai a hadikwatar rundunar a jihar yace Muhammed ya chanji CSP Asibim Butswat ne
Sabon jam’in huda da jama’a ya samu digirinsa ne a fannin na’ura mai Kwakwalwa a Jami’ar Ignatius Ajuru dake garin fatakwal a jihar Rivers












