• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

An Gudanar Da Bikin Ranar Masu Bukata Ta Musammam A Arewa House Dake Kaduna

aksam by aksam
December 3, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA: HASSANB UMAR GWAMMAJA

An ware ranar ne domin duba batutuwan da suka shafi masu bukata ta musamman, da nufin yin gangamin tallafa masu ta fuskar kare mutunci da hakkokinsu, da kuma kyautata halin rayuwarsu

RelatedPosts

Cutar mashako

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

Ana amfani da wannan rana don fadakar da sauran al’ummar duniya game da muhimmancin damawa da masu bukata ta musamman a daukacin al’amuran rayuwa, kamar siyasa da zamantakewa da tattalin arziki da al’adu da dai sauransu.

Sai dai a Najeriya, wasu masu bukatar ta musamman sun ce wannan rana ta bana ta zo musu da kalubale daban-daban, da nasarori har ma da matsaloli.

Dakta Micah shabi, shi ne shugaban kungiyar cigaban da wayar da kain masu bukata ta musammam na jihar Kaduna ya bayyana cewa suna farin ciki da wannan rana, sai dai ba’a kolawa da masu bukata ta musammam a Najeriya

“Akwai damuwa kwarai da gaske ga masu bukata ta musamman domin ba sa samun kulawar da ta dace,” in ji shi.

Ya ƙara da cewa, ”babban ƙalubalen da suke fuskanta na rayuwa shi ne rashin tsaro da ya tarwatsa al’ummar arewa abin da ya janyo su kansu masu bukata ta musamman din ba sa samun kulawar da ta dace.”

Shi ma Malamin addinin musulunci nan dake a jihar Kaduna, Dakta Muhammed Nuraini Ashafa, ya yi kira da jan hankale shugaban da masu hannun da shuni su rika taimakawa masu bukata ta musammam

Amma malamin ya sake yin kira ga masu bukata ta musamman su rika sanya wa a ransu cewa kamar kowanne mutum babu abin da zai gagare su koda kuwa suna da wata nakasa, su cire shakku suna jajircewa in ji shi.

Tun a shekarar 1976 Majalisar Ɗinkin Duniya ta ayyana 1981 a matsayin shekarar masu bukata ta musamman, inda kuma aka fara bikin ranar daga 3 ga watan Disamba 1992.

Take Ranar na baba shi ne; A baiwa masu bukata ta musammam hakinsu !

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Aka Gudanar Da Bikin Ranar Masu Bukata Ta Musammam Na Baba A Arewa House Dake Kaduna

Next Post

ASP Musa Muhammed Ya Zama Sabon Jam’in Huda Da Jama’a Na Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bayelsa

aksam

aksam

RelatedPosts

Cutar mashako
LAFIYA

Cutar mashako

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Governor Yusuf commissions Kano center for disease control
LAFIYA

Governor Yusuf commissions Kano center for disease control

by Khadija Maitaya
August 4, 2026
Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano
LAFIYA

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

by Khadija Maitaya
July 22, 2026
An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban kasar China ya gana da takwaransa na Koriya ta kudu

Shugaban kasar China ya gana da takwaransa na Koriya ta kudu

June 10, 2025

The Evolution and Future of Modern Fishing: Insights, Trends & Innovation

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media