• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

A Kalla Mutane Goma Sha Uku Ne Suka Rasu; . Sakamakkon Harin Da Wani Jirgin Saman Sojojin Najeriya Yake A Jihar Kaduna

aksam by aksam
December 4, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

DAGA: HASSAN UMAR GWAMMAJA

A cewar wani wanda lamarin ya ritsa da yan uwansa kuma summa sun rasu

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

Ita ma Gwamnan jihar karkashin Gwamna Uba Sani, ta nuna matukar damuwarsa, kuma ta bayar da umarnin gaggauta gudanar da bincike kan lamarin da ya faru a kauyen Tudun Biri da ke gundumar Rigasa a karamar hukumar Igabi a jihar, a yayin wani hari na jirgi maras matuƙi mallakar sojojin Najeriya.

Lamarin da ya faru a lokacin da “sojin na Najeriya suka yi yunƙurin kai farmaki kan ƴan bindiga,” kamar yadda sojojin suka tabbatar.

Gwamnan ya sanar da hakan ne a wata sanarwar da ya fitar a yau, Litinin.

Lamarin dai ya faru ne a dai-dai lokacin da wasu mutane suka taru domin gudanar da bikin Mauludi, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane “bisa kuskure” tare da jikkata wasu da dama.

“Gwamnatin jihar ta aike da manyan jami’anta don tantance halin da ake ciki, da bayar da tallafi ga iyalan wadanda abin ya shafa, da kuma ba da shawara kan daukar matakan gaggawa don rage musu radadi.

“Ina tabbatar wa ƴan jihata cewa har yanzu kariyarsu ce abin da muka fi bai wa fifiko a yakin da ake yi da ta’addanci da ‘yan fashi da masu aikata laifuka a jihar.” in ji sanarwar

Wadanda suka samu raunukan za su samu kulawar gaggawa a asibitin koyarwa na Barau Dikko, inda gwamnati ta dauki nauyin kula da lafiyarsu.

Haka nan gwamna Sani ya yi kira da a kwantar da hankula tare da yin kira ga jama’a da su ci gaba da marawa jami’an tsaro da gwamnatin jihar baya a yakin da suke yi da masu aikata laifuka.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

ASP Musa Muhammed Ya Zama Sabon Jam’in Huda Da Jama’a Na Rundunar ‘Yan Sanda Jihar Bayelsa

Next Post

Rashin Naira 10,000 ya sabbaba wani matashi kwashe watanni hudu a gidan kaso

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
TSARO

Jami’an EFCC Sun Cafke Jami’in Tsaro Kan Zargin Safarar Zinaren Naira Biliyan 4.4 A Kano

by aksam
June 13, 2026
Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka
TSARO

Rasha Na Kara Amfani da Aljeriya a Matsayin Cibiyar Ayyukan Sojinta a Afirka

by Khadija Maitaya
June 6, 2026
Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano
TSARO

Hukumar Civil Defense Ta Kori Ma’aikatan Ta Na Sa-Kai Su Biyar A Jihar Kano

by aksam
June 2, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji’un !!!

March 31, 2026
Gwamnatin Kano ya umarci hukumar Hisbah ta sa kafar wando daya da masu aniyar tallata auren jinsi

Gwamnatin Jihar Kano Ta Sanya Ranar Zaben Kananan Hukumomi

July 31, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media