• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaban kasar China, Ya goyi bayan Kafa Kasar palatine

aksam by aksam
November 29, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ministan harkokin wajen kasar China Wang Yi, ya jaddada shawarar kafa kasashe biyu masu cin gashin kai a matsayin hanyar warware rikicin Falasdinu da Isra’ila.

Ministan Yana mai cewa har kullum, kasar Sin na goyon bayan zaman lafiya, da kare mutuntaka, da dokokin kasa da kasa yayin da ake kokarin kawo karshen rikicin sassan biyu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Har ila yau, mista Wang ya ce kasarsa na fatan za a kira karin manyan taruka masu tasiri, wadanda za su haifar da cimma matsayar wanzar da zaman lafiya cikin gaggawa, ta yadda za a shata taswirar kafuwar kasashe biyu masu cin gashin kansu.

Domin cimma wannan nasara, Wang Yi ya gabatar da shawarwari uku, da suka hada da kawar da yiwuwar sake farwa juna da yaki, da bayar da tabbacin cikakkiyar damar shigar da kayayyakin jin kai cikin Gaza. Kana a sake dawo da shawarar nan ta kafa kasashe biyu masu cin gashin kai ba tare da bata wani lokaci ba.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Kasa CBN, Godwin Emefiele; Zai Yi Bukukuwan Kirsimeti Dana Sabuwar Shekara A Gidan Gyaran Hali

Next Post

Kotun Kolin Najeriya Taba Da Umarnin A Cigaba Da Amfani Da Tsofaffin Takardun Naira Har Sai Baba Ta Gani

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar Masu Gidajen Bride A Najeriya Zasu Fara Yajin Aiki

Kungiyar Masu Gidajen Bride A Najeriya Zasu Fara Yajin Aiki

February 14, 2024
Suma Al’ummar Garin Zangon Nkawkawo Dake Ƙasar Ghana Sun Gudanar Da Walimar Saukar Karatun Al’qur’ani Mai Girma A Garin Prang Karƙashin Jagoranci Na’ibin Limamin Garin Malam Ibrahim

Suma Al’ummar Garin Zangon Nkawkawo Dake Ƙasar Ghana Sun Gudanar Da Walimar Saukar Karatun Al’qur’ani Mai Girma A Garin Prang Karƙashin Jagoranci Na’ibin Limamin Garin Malam Ibrahim

July 25, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media