• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Nasarar Da Gwamna Uba Sani Ya Samu a Kotun Daukaka Kara Dake Abuja Ta Al’ummar Jihar Kaduna ce:- Yusuf Umar Kirgi

aksam by aksam
November 25, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home KOTU
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Duka alkalai uka da suka saurari karar sun amince da hukuncin kotun farko wacce ta kori, karar sai da ta ce inda kotun baya ta ce za a iya cewa zaben bai kammalu ba kuskure ne.

Alkalan sun hakan bai taso ba kwatakwata domin tun farko jam’iyyar PDP da dan takaranta Isah Ashiru sun taf ka kuskure.

RelatedPosts

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi

Kuskuren kuwa kamar yadda alkalan suka fadi shine akwai wani fom da ake cikawa kafin wani lokaci na a lokacin da ake shigar da kara wanda PDP da dan takaranta ba su shigar da shi ba da wuri har kwanakin mika fom din ya cika.

Bisa wannan dalilai kuwa ya sa ita kanta shari’ar bata da mazauni ballantana har a saurareta bisa dokar zabe da na kasa.

A dalilin haka ya sa kotu ta yi watsi da karar ta ce uba Sani ne gwamnan Kaduna wanda mutanen Kaduna suka zaba.

Cikin farin ciki, gwamna Uba ya jinjina wa Kotun sannan ya yaba wa alkalan kan wanna hukunci da suka yanke yana mai cewa kotu ta tabbatar wa mutanen Kaduna abinda suka zaba ne.

A karshe ya yi kira ga yan jam’iyyar adawa su zo a hada hannu domin ci gaban jihar Kaduna.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ya kamata Direbobin Manyan motoci, su daina gudu wuce sa’a, cewar shugaban kungiyar su.

Next Post

Muna Tayya Abokin Hurdarmu Ibrahim Auwal Yarima Murnar Zagayuwar Ranar Haihuwarsa

aksam

aksam

RelatedPosts

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar  (ADC) Na Kasa
KOTU

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

by aksam
April 30, 2026
Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin  Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa
KOTU

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

by aksam
April 30, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi

by aksam
April 22, 2026
Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin  Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa
KOTU

Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa

by aksam
April 22, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

March 10, 2024
Rahotanni Na Nune  Da Cewar An Tsige Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Kano

Rahotanni Na Nune Da Cewar An Tsige Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Kano

April 2, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media