• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Ministan Ayyuka Ya Bukaci A Rage Farashin Siminti a Najeriya

Khadija Maitaya by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Ministan Ayyuka na Tarayya, David Umahi, ya yi kira ga masana’antun siminti a Najeriya da su rage farashin kayayyakinsu, yana mai bayyana cewa tsadar siminti na ƙara wa gwamnati nauyin gudanar da ayyukan gine-ginen more rayuwa tare da jinkirta aiwatar da wasu muhimman ayyuka.

Umahi ya bayyana hakan ne a yayin wani taron ƙaddamar da sabon sunan kamfanin Lafarge, wanda yanzu ya koma HBM bayan shiga ƙarƙashin rukunin kamfanonin HUAXIN Group, da aka gudanar a birnin Legas ranar Lahadi.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ministan ya sanar da cewa gwamnatin tarayya za ta fara tattaunawa da masana’antun siminti daga ranar 1 ga watan Yuli domin nemo hanyoyin rage farashin siminti, wanda ya ce ya zama babban ƙalubale ga masu aiwatar da ayyukan gine-gine a faɗin ƙasar.

Ya ce rage farashin siminti zai taimaka wajen rage kuɗaɗen ayyukan gwamnati da kuma sauƙaƙa wa ’yan ƙasa gina gidaje da sauran muhimman gine-gine.

Haka kuma, ya buƙaci kamfanin HBM dPa sauran masana’antun siminti su ƙara yawan samar da kayayyaki domin biyan buƙatun da ke ƙaruwa, tare da yaba wa masu zuba jari bisa ci gaba da saka hannun jari a tattalin arzikin Najeriya.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Next Post

Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano

Khadija Maitaya

Khadija Maitaya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda taron yaye Dalibai 180 ya gudana a sabuwar Jami’ar Bayaro

Yadda taron yaye Dalibai 180 ya gudana a sabuwar Jami’ar Bayaro

August 19, 2024
Gwamnatin Filato Ta Sassauta Dokar Hana Fita A Jos

Gwamnatin Filato Ta Sassauta Dokar Hana Fita A Jos

April 8, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media