• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Tsadar rayuwa yan kasuwa sun fara Jan hankalin junan su bisa tsanantawa al’umma

aksam by aksam
October 22, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home KASUWANCI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Anbukaci yan kasuwa dasu irinka saukakawa al,ummarsu mudum sukasamu sauki daga kamfanoni koyaya yake.

Jawabin hakan yafitone tabakin Bashir Wada kura chiaman na sabuwar singa super store dake yankaba inda.yaja hankalin yankasuwar alokachin da yake zantawa da wakilin aksammedia  bisa harkokin kasuwanchinsu tunbayan da yadda gwamnatin data ga bata tarufe iyakokinta nashugo daka yar yaki . dakuma wannan sabuwar gwamnatin data bada dama ashugo dawasu daga cikin kaya yakin anfani harkimana guda 43.

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

Chiaman Bashir wada kura yayikira da gwamnatin data karyar wa da yankasuwar dolar yadda zasuji dadin shugo dakayan yankasuwar duba dayadda zasu sayeta abayan fage yace mudum wannan tsari da Gwamnatin ta bullo dashi bakaramin ci gaba da kuma sauki ga al,umma zai samarba ba indai akayi amfani dashi ta hanyar data dace.

Hakazalika yace amatsayin suna yan kasuwa sun gamsu dawanna tsarin nashugo da kayayaki da gwamnatin tayi inda yakefatan nan badada dewaba gayayaki zasu sauko a Najeria badan komai ba sai dan wanna damar da gwamnatin tabayar kuma suna fatan zama abude hanyokin shogo dakayar yakin baki daya.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yakin palatine, Dubban daliban jami’a sun gudanar da zanga-zanga a Burtaniya

Next Post

Shawarwarin masana ga Dalibai masu neman ilimi

aksam

aksam

RelatedPosts

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1
KASUWANCI

Kamfanin Sin Ya Shiga Kasuwar Siminti ta Najeriya Ta Hanyar Siyan Lafarge Africa Kan Dala Biliyan 1

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu
KASUWANCI

GA SAKON JAJENTAWA SAKAMAKON IFTILA’IL GOBARA

by aksam
February 16, 2026
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja
KASUWANCI

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

by aksam
January 18, 2026
Kimanin Dalibai 1000 Ne Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kaduna Rt. Hon Yusuf Dahiru Liman Ya Biyawa Kudin Jarrabawar NECO
KASUWANCI

Kasar Saudiyya Ta Hana Sheikh Gummi Shiga Ƙasar Domin Aikin Hajji 

by aksam
May 26, 2025

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Kano Ta Dakatar da Ginin da Ya Janyo Ce-ce-ku-ce a Unguwar Dorayi, Kano

Shirin Gwamnatin Kano Na Kula Da Lafiyar Baki Ya Amfanar Da Mutane sama da 15,000

July 22, 2026
Shugaban kasar Burkina Faso ya ƙi aminta da tayin Donald Trump

Shugaban kasar Burkina Faso ya ƙi aminta da tayin Donald Trump

October 10, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media