Anbukaci yan kasuwa dasu irinka saukakawa al,ummarsu mudum sukasamu sauki daga kamfanoni koyaya yake.
Jawabin hakan yafitone tabakin Bashir Wada kura chiaman na sabuwar singa super store dake yankaba inda.yaja hankalin yankasuwar alokachin da yake zantawa da wakilin aksammedia bisa harkokin kasuwanchinsu tunbayan da yadda gwamnatin data ga bata tarufe iyakokinta nashugo daka yar yaki . dakuma wannan sabuwar gwamnatin data bada dama ashugo dawasu daga cikin kaya yakin anfani harkimana guda 43.
Chiaman Bashir wada kura yayikira da gwamnatin data karyar wa da yankasuwar dolar yadda zasuji dadin shugo dakayan yankasuwar duba dayadda zasu sayeta abayan fage yace mudum wannan tsari da Gwamnatin ta bullo dashi bakaramin ci gaba da kuma sauki ga al,umma zai samarba ba indai akayi amfani dashi ta hanyar data dace.
Hakazalika yace amatsayin suna yan kasuwa sun gamsu dawanna tsarin nashugo da kayayaki da gwamnatin tayi inda yakefatan nan badada dewaba gayayaki zasu sauko a Najeria badan komai ba sai dan wanna damar da gwamnatin tabayar kuma suna fatan zama abude hanyokin shogo dakayar yakin baki daya.












