• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Pantami Ya Ƙaryata Labarin Auren Aisha Buhari Inda Yace “Aisha Buhari Uwa Ce A Gare Mu”

aksam by aksam
January 10, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Dijital, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya bayyana cewa matar marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, Hajiya Aisha Buhari, tana da matsayin uwa a gare shi da sauran mutanen da suka yi aiki a ƙarƙashin gwamnatin marigayin shugaban.

Pantami ya yi wannan bayani ne yayin da yake mayar da martani kan jita-jitar da ke yawo a kafafen sada zumunta wadda ke ikirarin cewa yana shirin auren Hajiya Aisha Buhari.

“Abin mamaki ne matuƙa yadda wasu ke ƙirƙirar irin wannan jita-jitar,” in ji Pantami.
“Marigayi Shugaba Buhari uba ne a gare mu, kuma matarsa uwa ce a wurinmu.”

“Wannan ikirari ba gaskiya ba ne, kuma abu ne da ba zai taɓa yiyuwa ba.”

Tsohon ministan ya bayyana hakan ne yayin wata tattaunawa ta wayar tarho da kafar yaɗa labarai ta PRNigeria.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ukraine ta Nemi Tallafin NATO Bayan da Rasha ta Kai Mata Hari da Makamin Oreshnik

Next Post

Daliban 26 Sun Yi Saukar Karatun Al’qur’ani A Makarantar Madarasatu Ihya’is Sunnah Kaduna

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Reseña del Sistema de Referidos en malina casino

April 22, 2025
An Ga Watan Ramadana A Najeriya – Fadar Sarkin Musulmi

His Eminence the Sultan of Sokoto Muhammad Sa’ad Abubakar Has Declared Today Wednesday the 28th of May 2025 As The First Day of Zulhijja1446AH , Islamic Calendar

May 28, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media