• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Dakile matsalar tsaro: Kungiyar yan kasuwar Rimi ta fito da sabbin dabarun koya sana’o’i ga matasa

aksam by aksam
August 27, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar yankasuwar rimi dake birnin Kano ta bayyana bikin harshen hausa da aladun hausa na Duniya a Matsayin abu ne da zai Kara habaka hausa da hausawa a kasashen Duniya,

Shugaban Kungiyar Alh. Sa’adu Salisu ne ya bayyana haka a lokacin taron bikin Hausa ta duniya Wanda aka gudanar a kwalejin share fage Shiga jami’a (cas)

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

Saidu salisu yace akwai bukatar Gwamnatoci su shigo domin baiwa harshe hausa gudunmawar da ta dace ta Yadda matasa za su rungumi sana’oi a al’adance saboda ƙarin ayyukan yi da alumma za su dogara da su .

Yace Kungiyar kasuwar rimi ta dade tana hadimtawa Gwamnati domin yakar fadan daba da shaye shayen muggwan kwayoyi.

Yace, Kungiyar kasuwar rimi tana bukatar tallafi domin ci gaba da baiwa matasa ilimin kasuwanci, musamman harkokin magungunan gargajiya Wanda da yawa mutane suka yi watsi da ita alhalin Kuma akwai sirri a cikinta, kuma ya bayyana cewar in har Gwamnatin jihar Kano ta kawo masu dauki za su samu damar koyawa matasa dubu daya Sana,oin gargajiya a zamanance.

Saidu salisu yace Yanzu haka akwai Sana’oin gargajiya da yawan gaske da aka zamanantar da su wadanda Gwamnatocin kasashen wajen kamar kasar China suka tallafawa yankasar wajen bunkasa su.

Daga karshe Shugaban Kungiyar yace dazarar Gwamnatin jihar Kano ta hada hannu da Kungiyar kasuwar rimi zai samarwa matasa ayyukan yi domin su yi watsi da shaye shayen muggwan kwayoyi da fadan daba da sauran ayyukan da Basu dace ba.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ranar Hausa: Masarautar Daura ta gudanar da sabbin nade-nade

Next Post

Yadda Trump ke fuskantar caccaka daga Lauyoyi a Amurka bayan korar shugabar hukumar lafiya ta ƙasar

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Tattalin Arzikin Ƙasar China ya sami tagomashi da kaso 6.8% a Rabin shekara

Yadda Tattalin Arzikin Ƙasar China ya sami tagomashi da kaso 6.8% a Rabin shekara

July 15, 2025

Hogyan Használj Bónuszkódot a ragnaro casinoban?

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media