• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Malamai Na Cigaba Da Tufa Al-barkacin Bakinsu Akan Matakin Da Gwamnatin Kasar Malaysia Ta Dauka Na Daure Mazan Da Ba Sa Zuwa Sallahr Juma’a

aksam by aksam
August 23, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

Daga Hassan Umar Gwammaja

Gwamnatin jihar Terengganu dake ƙasar Malaysia ta sanar da sabuwar doka da za ta fara hukunta duk wani Musulmi mazaunin jihar da ya ki halartar sallar Juma’a ba tare da u’zuri ba.

A ƙarƙashin dokar, wanda ya tsallake sallar Juma’a zai iya fuskantar zaman kurkuku har na tsawon shekaru biyu ko kuma tarar Ringgit 3,000 (kimanin Naira miliyan ɗaya), ko ma a hukunta shi da duka biyun.

NiMet Ta Yi Hasashen Samun Ruwan Sama Da Iska Na Tsawon Kwana Uku A Najeriya

Ƙaramin Ministan Shari’a na jihar, Muhammad Khalil Abdul Hadi, ne ya bayyana hakan a jawabin da ya gabatar a farkon mako, yana mai cewa:

“Wannan mataki ya zama dole saboda sallar Juma’a ba wai alama ce ta addini kawai ba, har ila yau tana nuna biyayya da haɗin kai a tsakanin Musulmi.”

A baya dai, hukunci ya tsaya ne a kan wanda ya tsallake sallar Juma’a uku a jere, wanda zai iya fuskantar zaman kurkuku na watanni shida ko tarar Ringgit 1,000 (kimanin Naira dubu ɗari huɗu).

A watan Nuwamba na bara, jihar Johor ta bayyana shirin tabbatar da cewa dukkan mazan Musulmi suna halartar sallar Juma’a. Sai dai a watan Fabrairu 2024, kotun koli ta kasar ta yi fatali da wasu dokokin Shari’a na jihohi da ta ce sun sabawa kundin tsarin mulki.

Malaysia na da tsarin shari’a biyu: dokar farar hula ga kowa da kowa, sannan kuma dokokin Shari’a ga Musulmi da ke wakiltar kusan kashi biyu bisa uku na al’ummar kasar.

A rahoton mu na ga zamu kawo muku ra’ayoyi wasu Malamai Najeriya

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

KDIN, Kano Set To Host 2nd Digital Kano Conference

Next Post

Fiye Da Mutane 6,000 Sun Amfana Da Aikin Kula Da Lafiyar  Hakori Kyauta A Jihar Kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnan Jihar Kano  Tare Da Gwamnonin Jihohi  Goma Sha Biyu Na Fuskantar Rashin Tabbas;  A Hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya

Gwamnan Jihar Kano Tare Da Gwamnonin Jihohi Goma Sha Biyu Na Fuskantar Rashin Tabbas; A Hukuncin Kotun Ƙolin Najeriya

December 17, 2023
A Yau Lahadi Ne Za a Gudanar Da Bikin Dauren Auren; Babban Kwamandar Wanzar Da Zaman Lafiya Na Jihar Kano

A Yau Lahadi Ne Za a Gudanar Da Bikin Dauren Auren; Babban Kwamandar Wanzar Da Zaman Lafiya Na Jihar Kano

June 30, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media