Ksar Iran ta sanar da ficewa daga kungiyar hukumar hadin kan kula da makamin kare dangi wato (Nuclear) a turance ta duniya (IAEA) wanda hakan zai sa dole abar Iran ta bayyana makaman data mallaka na ƙare dangi.
Ana tsammanin kafin nan da watanni uku kungiyar zata amince da ficewar Iran bayan da kasar Rasha ta tsaya mata na ficewa daga kungiyar.












