Daga: Abubakar Suleiman
Ko shakka babu idan mutane na yawan zuwa ziyara makarantun Islamiyyu kona Boko suna ganin tarin yawan dalibai, amma gine-ginen makarantun sun tsofa suna kuma bukatar a sake ginasu, domin cigaban da bada tarbiyya da kuma karatun ‘ya ‘yanmu
Irin wannan hangene yasa Makarantar Ibnu Hajar International School, Kaduna ta yi wani tunanin hangene sake ginin makarantar, ga duk wanda zai bada godinmawarsa Kuna kayan Aikin ko kudi zai iya neman makarantar a addireshinta da No.20 Bichi Road, Unguwar Dan Mani, Kaduna ko kuma aturuma a;
Account no: 0010988207
Bank: Taj Bank
Name: Ibnu Hajar International School
Allah ya ba da iKon taimakawa, amin.












