• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano Ta Cafke Wasu Da Take Zargin ’Yan Dabane Su 33

aksam by aksam
April 28, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

IGP Ya Umarci CPs Su Yi Bincike Kan Makamai da Harsasai

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu Matasa Biyu; Bisa Zarginsu Da Yin Damfara Da Sunan Su Aljannune

Rundunar ‘Yan Sanda Reshin Jihar Gombe Ta Dawo Da Dokar Hana Zirga Zirgar Babura A Jihar

Daga: Hassan Umar Gwammaja
Rundunar  ’Yan Sandan  Jihar Kano ta cafke mutum 33 da ake zargi da aikata ta’addanci a cikin birnin Kano, sakamakon samamen da jami’an rundunar suka gudanar cikin kwanaki biyar.

A wata sanarwa da kakakin rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya fitar, ya ce an kama wadanda ake zargin ne tsakanin 23 zuwa 28 ga Afrilu, 2025, bayan samun bayanan sirri daga jama’a.

Sanarwar ta ce tawagar musamman da CSP Bashir Musa Gwadabe ke jagoranta ta cafke mutanen dauke da makamai masu hadari, miyagun kwayoyi da kayan sata.

Kwamishinan ’Yan Sanda na Kano, CP Ibrahim Adamu Bakori, ya bayyana cewa, rundunar za ta ci gaba da gudanar da sintiri da samame don tabbatar da zaman lafiya, tare da karfafa hulda da al’umma domin dakile miyagun ayyuka.

Kwamishinan ya yaba wa hadin kan jama’a tare da bukatar su ci gaba da bai wa ’yan sanda bayanan sirri don taimakawa wajen yaki da laifuka.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kaddara Ce Ta Hadani Da Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, Amma Dabi’ata Batazo Daya Da Tasa Ba:- Dakta Beffa Bichi

Next Post

Yadda kwamarad MB Muhammad yayi tagomashi ga wanda ya Yi garkuwa da shi Bayan sun haɗu a masallaci

aksam

aksam

RelatedPosts

IGP Ya Umarci CPs Su Yi Bincike Kan Makamai da Harsasai
TSARO

IGP Ya Umarci CPs Su Yi Bincike Kan Makamai da Harsasai

by Khadija Maitaya
May 5, 2026
Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu  Matasa Biyu;  Bisa Zarginsu Da Yin  Damfara Da Sunan Su Aljannune
TSARO

Rundunar Ƴansandan Nijeriya Ta Kama Wasu Matasa Biyu; Bisa Zarginsu Da Yin Damfara Da Sunan Su Aljannune

by aksam
April 16, 2026
Rundunar  ‘Yan Sanda  Reshin Jihar Gombe Ta Dawo Da Dokar Hana Zirga Zirgar Babura A Jihar
TSARO

Rundunar ‘Yan Sanda Reshin Jihar Gombe Ta Dawo Da Dokar Hana Zirga Zirgar Babura A Jihar

by aksam
April 2, 2026
DSS Sun Kubutar Da Sakataren Karamar Hukumar Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Kano
TSARO

DSS Sun Kubutar Da Sakataren Karamar Hukumar Da Aka Yi Garkuwa Da Shi A Kano

by aksam
March 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

The Evolution of Online Casino Customer Support: Building Trust Through Transparency

April 21, 2025
Musa Garba Kwankwaso (BABA), Ya Ce Zai Garzaya Kotu Domin Kalubalantar Hukumomin Yaki Da Cin Hanci Da Rashawar Kasannan

Yadda makarantu 22 suka rabauta ta tagomashin kayan koyar wa a karamar hukumar Dawakin Tofa

January 11, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media