Daga Hassan Umar Gwammaja
Wannan ce irin takardar da ake baiwa ma’ikatan KAECO wadanda aka kora daga aiki, wadanda ke a karkashi jahohin:- Kaduna da Sakkwato da Kebbi da kuma Zamfara har su dari 900
Lamarin ya jifa milliyoyin al’ummar wadannan jahohin cikin doho har na tsawon kwanaki biyu, wadda hakan yake janyo dibin asara ga mutane,
Wani mazaunin Jihar Kaduna mai sana’ar Madaba’a (Printing) mai suna Hon. Abubakar Marafa yace bakaramar asara yake yi ba sakamakon rashin wutar
“A da muna samun wutar awanin biyar ko shidda a kasuwa sannan in babu wuta sai mukunna inji mu yi amfanin da mai galan daya da rabe amma yan zu saboda babu watar gabaki daya sai mun yi ammani da galan uku” In ji shi
Muna rukun mahukuntan Gwamnati da Iyayan Kasa Sarakunan Arewa su sayya baki a cikin wannan lamari dan gani an samu mafita.










