Daga Hassan Umar Gwammaja
Gwamna Yusuf ya bayyana godiyarsa ga Engr Muhammad. Diggol bisa hidimarsa da jajircewa gami da sadaukarwar da ya yi a lokacin da yake matsayin dan majalisar zartarwa ta jiha.

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.
The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.