Mai Girma Jagora sen.(Lado Dan marke) a koda yaushe nazari yake akan hanyar da zaibi wurin taimako da inganta rayuwar marasa karfi.
Shiyasa Idan kashiga lunguna da Sako zakaita cin Karo da Aiyukan titunan da yaketa Shinfidawa Al, ummarsa domin samun sauki wajen gudanar da Al,amuransu na yau da kullun musamman zuwa wajen kasuwancinsu
Alumma da yawa sun shaida yadda yake shiga lamurran mabukata idan sun bukaci gudummuwa agareshi, inda da dama ke addu’ar Allah ubangiji yakara shiga lamurransa
Al, ummar yankin funtua zone Suna godiya matuka da yadda yake Masu wadannan Aiyukan Alkhairan sunsha alwashin Maida biki Idan Allah ya Kai Rayuwa shekarar 2027 Idan muna Raye.
A cewar independent new online TV Garuruwan da suka Amfana da ayyukan Suna da yawa matuka inda ta jero su kamar haka:
Ya6a Ward
Ruwan sanyi
Unguwar dawo malumfashi
Ketare
Unguwar Amare
Dayi
Malumfashi Area 2
Nasarawa
Birdigau
Marabar kankara
Kana tace Sauran Aiyukan sunanan isowa












