• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda hukumar Hisbah tayi holen Direbobin adaidaita sahu 52

Sy lawan by Sy lawan
January 27, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar Hisbah a jihar Kano ta sanar da cewa ta kama akalla direbobin adaidaita sahu 52 saboda samunsu da laifuka daban-daban da suka hada da askin banza, sayar da miyagun kwayoyi da kuma cakuda maza da mata a kekensu da suke sana’ar jigilar mutane.

Jami’an Hisba sun kama direbobin ne a sassa daban-daban da ke birnin Kano kamar yadda wakiliyar aksammdia Jamila Sulaiman ta bayyana

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

A baya bayan nan ne Hisbar ta fitar da sanarwar cewa ta kaddamar da wani babban aiki mai taken ‘’ofireshin kau da badala’’ a yunkurin hukumar na kawo gyaran tarbiyya da kawar da miyagun dabi’u da suka hada da karuwanci, shaye-shaye, sayarwa da kuma kwankwadar barasa da sauransu.

Da yake jan kunnun direbobin su 52 a ranar Juma’a, Mujahid Aminuddeen, mataimakin shugaban hukumar Hisbah, ya bukaci su zama jakadu nigari ga addinin Musulunci da jihar Kano ta hanyar kauracewa dukkan wata badala.

A furucin sa ya ce: ‘’Muna son yin amfani da wannan dama domin yin roko a gareku da ku guji nuna dukkan wasu halaye da za su iya zubar da mutuncin addinin Musulunci da kuma kimar jihar Kano.

” Wane irin laifuka masu adaidaita sahun suka aikata a Kano? Ya kara da cewa laifukan da direbobin suka aikata sun hada;

‘’Askin banza, tuki a gari sanye da gajeren wando, amfani da hotuna da basu dace ba a jikin baburansu, cakuda maza da mata da kuma daukan ‘yan ta’adda zuwa wuraren da suke aikata miyagun laifuka.

‘’A matsayinmu na musulmai, ba zamu lamunci wannan halayya ta direbobin adadita sahun ba. Wannan ne kuma yasa kawo ku nan domin yi muku wa’azi akan illolin da ke tattare da wadannan ayyuka bisa tsarin addini da kuma al’adar mutanen jihar Kano.’’

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Majinyata A Najeriya Sun Koka Kan Yadda Magunguna Suka Yi Tsada A Fadin Kasar

Next Post

Kungiyar Kwallon Kafa Ta Kasar Najeriya (Super Eagles) Ta Lallasa Takwararta Ta Kasar Kamaru Da Ci 2 – 0 Babu Ko Daya;

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gamayyar kungiyoyin Fulani sun magantu bayan tsare shugaban Miyetti Allah fiye da kwanaki 10

Gamayyar kungiyoyin Fulani sun magantu bayan tsare shugaban Miyetti Allah fiye da kwanaki 10

February 4, 2024
Wani pasto ya hadu da ajalinsa a hanun kadoji

Wani pasto ya hadu da ajalinsa a hanun kadoji

January 25, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media