• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar ‘Yan Tebura Ta IBB Ta Karyata Jita-Jitar Sayar Da Masallacin Idi ga wasu Yan kasuwa

aksam by aksam
September 1, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
478
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

Shugaban Kungiyar Zayyanu Murtala shi ne ya bayyana hakan a zantawar sa da manema labarai a ofishin sa inda yace babu wani batu da ke kama da cewa gwamnatin Kano tana sayar da masallacin idi ga wasu Yankasuwa kamar yadda rade-radin ke cewa

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

Yace tin bayan rushe gine-ginen da wacce gwamnatin da ta shude ta gudanar suka yi ta fadi tashi a kan Gwamna ya dube su da idon tausyi kasancewar dama can sune suke gudanar da harkokin kasuwanci a gurin fiye da shekara 25 amma aka tashe su ba tare da samar musu da wani matsugunin ba.

A cewar sa wannan gwamnatin ta ji kukan su ta dawo musu da shi kuma ta basu shedar zama a gurin.

Shima shugaban iyayen kungiyar Malam Yakubu Tijani yace babu wani abu dake kama da ana sayar da gurin sai dai yarfe Kawai na siyasa da yan adawa ke yi wa gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf kuma insha Allah ba za su yi nasara ba

A nasa jawabin tsohon sakataren kungiyar Misbahu Musa Fage ya ja hankalin mazauna gurin da su kwantar da hankalin su babu ko shakka Gwamna yana San talakawa Kano kuma ba zai yi abin da zai cutar da su ba.

Share191Tweet120SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani Malamin Coci ya yi hasashen hanyoyin kayar da Tinubu a zabe mai zuwa

Next Post

Innalullahi Wa’inna Ilaihir Raji’un !!!

aksam

aksam

RelatedPosts

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa
Uncategorized

Iyalan Janar Rabe sun Musanta Sanarwar Gwamnatin Katsina Kan Dalilin Mutuwarsa

by aksam
June 15, 2026
Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato
Uncategorized

Mahara Sun Kashe ’Yan Yawon Sallah Bakwai A Sakkwato

by aksam
June 2, 2026
Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa
Uncategorized

Rahotanni Daga Jihar Imo Sun Bayyana Cewa Wani Magoyin Bayan Kungiyar Kwallon Kafa Ta Arsenal Ya Rasa Ransa

by aksam
May 31, 2026
Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya
Uncategorized

Zafin Rana Ya Hallaka Mutum 16 A Indiya

by aksam
May 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda wasu miyagu suka yi garkuwa da Gawa tare da neman kudin fansa miliyan 50

Yadda wasu miyagu suka yi garkuwa da Gawa tare da neman kudin fansa miliyan 50

February 19, 2024
Zargin tona asiri, wani minista ya saka an yi garkuwa da hadiminsa asiri ya tonu

Zargin tona asiri, wani minista ya saka an yi garkuwa da hadiminsa asiri ya tonu

August 15, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media