• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Hukumar Bayar Da Agajin Gaggauwa Ta Najeriya NEMA, Tace Adadin Mutanen Da Ambaliyar Ruwa Ta Yi Sanadiyar Rasa Rayukan Su A Jahohi Goma 15 Na Najeriya Ya Kai 179

aksam by aksam
August 30, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Hassan Umar Gwammaja

A ranar Alhamis ɗin nan data gabata ne dai Hukumar NEMA ta bayyana halin da ake ciki game da irin ta’adin da ambaliyar ruwa ta haifar a sassan Najeriya, inda ta ce akalla kadada dubu 107,652 ta shafe, ta kuma lalata gidaje dubu 80,049.

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Daga cikin jahohin da iftila’in ya shafa akwai jihar Ribas da Neja da Benue da kuma jahohin da dama da ke yankin arewacin Najeriya.

A ziyarar da shugaban ma’aikatan fadar Shugaban kasa Femi Gbajabiamila ya kai ofishin Hukumar NEMA, Darekta Janar na hukumar, Zubaida Umar, ta ce NEMA ta gudanar da bincike a kusan dukannin jahohin ƙasar dangane da iftila’in, sannan ta ƙara da cewa rashin samun tallafin kuɗi ne babbar matsalar da ke shafar aikin hukumar.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Al’ummar Gari Sun Yi Kukan Kura Sun Kashe ‘Yan Bindiga 37 A Jihar Zamfara

Next Post

Hukumar Zaɓe Ta Sauya Lokacin Yin Zaɓen Kananan Hukumomin Jihar Kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Jirgin sama ɗauke da mutane 242 yayi hatsari

Yadda Jirgin sama ɗauke da mutane 242 yayi hatsari

June 12, 2025
Dangote Zai Zuba Jarin Dala Biliyan 2 Domin Inganta Bangaren Makamashi a Gambia

Dangote Zai Zuba Jarin Dala Biliyan 2 Domin Inganta Bangaren Makamashi a Gambia

July 11, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media