• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Bai kamata mutane su rika gini a inda bai dace ba: Shugaban kungiyar masu siyar da Wayoyi

aksam by aksam
July 5, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Ibrahim Sani Gama

Kungiyar masu hada_hadar kasuwancin kayayyakin wayoyin hannu ta jihar kano, dake Bello road gidan Baba na begu ta koka da yadda wasu shugabannin gidajen suke kokarin yin gine gine ba bisa kaida ba.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shugaban kungiyar kasuwar na jihar kano, Dahiru Danladi madaki ne yayi wannan koken a lokacin da yake zantawa da manema labarai anan jihar kano.

Shugaban yace, ba dai dai bane wasu mutane su rika yin gini a guraren da basu kamata ba,Wanda yin hakan zai haifar da matsaloli da dama,musamman masu karamin karfi da wadanda basu da shaguna,inda yace,kungiyar ba za ta zuba ido ba tana kallon irin haka tana faruwa ba.

Dahiru Galadima,ya bayyana cewa, kungiyar ta Samar da ci gaba da dama tun da ta fara shugabancin wannan kungiya,wadanda suka hadar da,Samar da tsaro da kawar da rigingimu tsakanin yankasuwa,musamman ta fannin harkokin kasuwanci da tallafawa yankungiya ta fanoni da dama.

Yace, yanzu haka kungiyar ta Samar da hasken wutar lantarki a kasuwar, Wanda yanzu kuma, lissafa adadin kudaden da zata kashe domin Samar da lantarki mai amfani da hasken rana kuma za yi wannan aiki kyauta ba tare da ta karbi kudin kowa ba a kasuwar, Domin inganta jin dadi da walwalar alummar kasuwar.

Haka zalika,ya bayyana cewa, Kungiyar za ta hada hannu da karamar hukumar fagge domin samarwa ‘ya’yanta Aron kudade da za su habaka jarinsu bare da kudin ruwa ba,musamman masu kananan jari da su ke bukatar tallafi, duba da yadda cire tallafin man fetur ya haifar harkokin kasuwanci a fadin kasar nan.

Shugaban ya bayyana cewa, tsadar da man fetur yayi ya taba kasuwancinsu alumma da dama, ciki har da bangaren sana,ar kayayyakin wayoyi ta fannin siyo kaya da biyan kudi na motocin dako kayayyakinsu.

Daga bisani ya yi kira ga yankungiyar da su baiwa shugabancin kungiyar kasuwar cikakken hadin kan da ya dace, domin ci gaba da bijiro da kyawawan ayyuka domin bunkasa harkokin kasuwanci da farfado da tattalin arziki kasuwancin jihar kano.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Inna lillahi wa Inna ilaihi Raji’un, Allah ya yi wa Hon. Aliyu Nasir (PA) Rasuwa

Next Post

Gwamnan Jihar Kano, ya bawa kwamishinonisa wa’adin wata shida domin inganta ayyukan maaikatunsu

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Fassarar jawabin shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu na Ranar yancin kai 65

Fassarar jawabin shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu na Ranar yancin kai 65

October 1, 2025
Yadda Mazauna Unguwar Gayawa Dake Karamar Hukumar Ungogo A Jihar Kano Suka Gudanar Da Zanga-zanga Akan Rashin Kyawun Hanyayinsu

Daruruwan Al’ummar Dake Gudanar Da Sana’o’i a bayan filin wasa na tunawa da Ahmadu Bello Sardauna (ABS Stadium) Daura da Gidan Total, a cikin Garin Kaduna

January 28, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media