Makarantar Abdussalamu bammali NUHU Ta Yi saukar Al’qur’ani sau Dari 600 a cikin Watan Azumin Ramadan .
Daliban wata makaranta a Yakasai sun sauke Al’qur’ani sau dari shida a watan Ramadan .
Makarantar Abdussalamu bammali da ke Unguwar Yakasai a jihar kano Karkashin Jagorancin shugaban makarantar Wato malama karibu Mai daula shi ne ya jagorancin wannan saukar karatun Al’qur’ani Mai grima .
A cikin wannan wata na Azumin Ramadana ne A duk shekara _shekara wannan makaranta Mai albarka ta ke shirya wannan kwarya_ kwaryar wannan sauka ta Al’qur’ani domin ne man Yardar Ubangiji madaukakin sarki a cikin wannan wata Mai Alfarma na Ramadan.
Muta ne dai daga Bangalore ne dai Suka Halacci katamar wannan karatu Al’qur’ani Mai grima Wanda a yau ne aka kammala wannan karatun Al’qur’ani Mai grima, Duk dai a karkashin Jagorancin sheihin malamai wata shugaban wannan makaranta Ta Abdussalamu bammali NUHU .da ke Yakasai a jihar kano…
Hakazali ka a wajen wannan katama ta Al’qur’ani Mai grima an yiwa kasa da Kuma jihar kano Neman zaman lafiya da Kuma ne mawa muta ne ne man daukin kuncin rayiwa
A karshe An yiwa Malam Abdussalamu bammali NUHU Addu’a ta musamman Saboda da taimakon sa ne wannan karatu ya kaiwo iwar Haka .
Daga Abdulhamid isah journalist.












