• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mutane 154′ sun kubuta daga hannun masu garkuwa da mutane

Sy lawan by Sy lawan
January 27, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

“Daya daga cikin manyan nasarorin da muka samu ita ce kama wani gungun mutane a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna wadanda su ne manyan masu kai makamai ga ‘yan bindigar da suka addabi jihohin Neja da Zamfara da Kaduna,” a cewar sanarwar.

Rundunar ‘yan sanda ta Nageriya ta ce dakarunta sun ceto akalla mutum 154 daga hannun masu garkuwa da mutane a mako biyu da suka gabata.

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Rundunar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da kakakinta Olumuyiwa Adejobi ya fitar ranar Juma’a da maraice wadda kuma aka wallafa a shafukan intanet na rundunar.

Kazalika rundunar ta ce ta kama mutum 139 da ake zargi da hannu a satar jama’a a sassa daban-daban na kasar tare da kwace tarin makamai

“Daya daga cikin manyan nasarorin da muka samu ita ce kama wani gungun mutane a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna wadanda su ne manyan masu kai makamai ga ‘yan bindigar da suka addabi jihohin Neja da Zamfara da Kaduna,” a cewar sanarwar

A baya-bayan nan, rundunar ta ce ta matsa kaimi wajen murkushe matsalar masu garkuwa da mutane musamman a jihohin arewa maso yammacin Nijeriya da ma babban birnin kasar Abuja.

A makon jiya rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta ce jami’an tsaro sun kubutar da ‘yan matan nan biyar da ke hannun masu garkuwa da mutane bayan ‘yan bindiga sun kashe ‘yar’uwarsu wato Nabeeha Al-Kadriyar, ko da yake lamarin ya haifar da ce-ce-ku-ce bayan danginsu sun ce sai da suka biya kudin fansa aka sake su.

Haka kuma rundunar ‘yan sandan Nijeriya ta Abuja ta ce ta yi nasarar kama wani da ake zargin gawurtaccen mai yin garkuwa da mutane ne a babban birnin kasar mai suna Chinaza Phillip

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Промокоды и фриспины Вавада для игроков в 2026 году

Next Post

Kalli mataki na biyu na mayar da fadar mulkin Nageriya Legas

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Zamu ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano hadin Kai domin Samar da tsaro: shuagabancin kasuwar Rimi

Zamu ci gaba da baiwa Gwamnatin jihar Kano hadin Kai domin Samar da tsaro: shuagabancin kasuwar Rimi

August 20, 2025
Muna Mika Sakon Bangajiya:- Shugabannin Madarasatu Ammar Bin Yasir Littahfizil Qur’ani Waddirasatil Islamiyya

Muna Mika Sakon Bangajiya:- Shugabannin Madarasatu Ammar Bin Yasir Littahfizil Qur’ani Waddirasatil Islamiyya

November 25, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media