• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Zuwa gaba Matatar Dangote ce zata zama makomar Najeriya: hasashen Masana

Jamila S Aliyu by Jamila S Aliyu
October 19, 2025
Reading Time: 3 mins read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Matatun Man Dangote ba wai kawai tana bin zamani ba ce, tana bin gobe ce. Ita ce makomar Najeriya. A nan gaba, masu jigilar kaya kan koka kan kawo kaya Najeriya su tafi da jiragensu babu kaya. Amma cikin shekara guda da wannan matatar ta fara aiki, akalla jiragen ruwa 650 sun bar Tashar Dangote, kuma kashi 60% na waɗannan kayayyakin sun tafi Amurka, sauran kuma Brazil, Argentina da sauran ƙasashe.

Kuma game da Tashar Dangote, matatar ta gina nata tashoshin jiragen ruwa na kansu. Ba sa kawo cunkoso a tashoshin gwamnati. Tashoshinsu suna da mafi ingancin kayan saukar da lodin motocin jirgi (RORO) na zamani.

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Idan ka shiga cikin matatar kanta, girma da faɗin wannan aiki na Alhaji Aliko Dangote abin ban mamaki ne. Ba don kansa ya gina ta ba, don Najeriya ya yi.

‎Ya mayar da Lekki Free Trade Zone, wadda Shugaba Tinubu ya kafa, zuwa mafi darajar filin kasuwanci a Afirka ta Yamma.

Matatar na da kusan tankuna 100, wasu guda na iya ɗaukar lita miliyan 120. Daga kowanne ganga na danyen mai, Matatar Dangote tana samar da aƙalla kayayyaki 12 na mai da aka tace.

‎A Turai, mafi ingancin fetur shi ne Euro 5, haka ma dizal Euro 5 ke da ka’idar sulfur bai wuce 10 ppm ba. Amma Matatar Dangote tana samar da Euro 6 – wato ƙasa da wannan matakin. Wannan ya sa babu ƙasa a duniya da za ta ƙi kayayyakinsu saboda inganci—sun zarce kowane ƙa’ida.

Abu na gaba da zai ba ka mamaki a shafin aiki, wanda ya mamaye hektare 2635 (kimanin 10% na ƙasar Saint Lucia), shi ne yawan matasan da ke aiki cikin ƙoshin lafiya.

Matasa ‘yan Najeriya ne ke gudanar da Matatar Dangote. Wurin cike yake da kuzari, kuma an haɗu daga kabilu daban-daban. Ma fi yawansu ma ba daga Arewa maso Yamma, yankin asalin Dangote ba ne.

A Dakin Gwaje-gwaje na Tsakiya (Central Lab), kashi 60% mata ne. Ka ga mata masu digirin PhD cikin hijabi, sannan ka juya ka ga wasu cikin wando blue jeans da suka yi karatu daga Turai da Amurka.

‎Abin da mutane da yawa ba su sani ba shi ne, Matatar Dangote ba wai tana samar da wutar lantarki ga kanta kaɗai ba, har ma tana bayar da kusan 10% na wutar Najeriya. Matatar tana samar da 500 MW, yayin da masana’antar takin Dangote ke ƙara 150 MW.

Ba kamar wasu manyan ayyukan mai da iskar gas ba, Dangote na da kyakkyawar mu’amala da al’ummar yankin.

Dangote Group ne ya gina hanyoyin yankin. Yaran yankin na samun tallafin karatu cikin daruruwan su. Kuma wannan ilimi ba wai “kyautar makirci” ba ce, domin ba lallai su dawo su yi aiki a can ba. Horon kyauta ne – cikakkiyar kyauta.

‎Iyaye ma suna amfana. Yankin na kamun kifi ne, don haka Dangote ya dauki matakin kiyaye muhalli. Sharar masana’anta tana wucewa matakan tsaftar muhalli domin kada kifaye da sauran halittu su lalace.

Amma abin da ya fi ɗaukar hankali shi ne Dakin Sarrafa Aiki (Control Room). Ya dauke min numfashi – fasahar ta wuce tunanin mutum!

‎Akwai manyan allunan TV masu girman silima ɗin da suka wuce tsawon filin kwallo. Ana iya ganin kowace kusurwa ta matatar a zahiri. Ba wai ganin kawai ba, ana iya sarrafa abin da kake gani cikin saurin tunani! Ne wanda

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dalilin ɗauke Sheikh Abduljabbar Daga kurkukun Kurmawa

Next Post

Yadda Abdulmumini J.Kofa ya Gina Makaranta mai ɗauke da azuzuwa 10 da ofishin Malamai a garin T/mai yaƙi

Jamila S Aliyu

Jamila S Aliyu

RelatedPosts

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo
Uncategorized

Halifatul Akabar Sheikh Ahmad Abdullah Mai Kano Jallo Ya Halarci Mulundin Garin Zangon Nkawkawo

by aksam
September 5, 2026
Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

2027, wata kungiya a APC zata kwaikwayi Gwamnan Kano, wajen kamfen ɗin Tinubu

2027, wata kungiya a APC zata kwaikwayi Gwamnan Kano, wajen kamfen ɗin Tinubu

June 14, 2025
Masu Bukata Ta Musamman Su 135 Ne Suka Rubuta Jarrabawar JAMB A Jihar Kano

Masu Bukata Ta Musamman Su 135 Ne Suka Rubuta Jarrabawar JAMB A Jihar Kano

April 20, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media