• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yanzu-yanzu majalissar wakilai ta janye kudurin da ta shigar Akan sabon taken Najeriya

aksam by aksam
August 14, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar wakilan ta kasa ta gaggauta janye wani kudiri da aka gabatar a gabanta wanda ya bukaci daurin tsakanin shekaru 5 zuwa 10 a kan duk wani ‘dan kasar da ya ki rera taken kasa, wato ‘National Anthem’.

Janye kudirin ya biyo bayan suka daga bangarori da dama, musamman fusatattun matasan dake jin radadin kuncin rayuwa.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Mai magana da yawun shugaban majalisar Musa Abdullahi Karshi ne ya sanar da janye kudirin dokar saboda fushin jama’ar kasa.

Shugaban majalisar wakilai Tajudeen Abbas da kan sa ya gabatar da kudirin, wanda ya kai ga karatu na biyu kafin janye shi.

Dokar kuma ta bukaci daurin duk wani wanda aka samu da laifin lalata wani abu mai dauke da alamun kasa ko kuma wurin ibada ko kuma tinzira jama’a yin tashin hankali.

Kudirin yace duk wani wanda ya tare hanyar jama’a ko ya karkata hanyar jama’a ba tare da izini ba ko kuma hana jama’a fita daga gidajen su ba bisa ka’ida ko kuwa shirya zanga zanga ba tare da izini ba, zai biya tarar naira miliyan 2 ko daurin shekaru 5, ko kuma duka.

‘Yan Najeriya da dama na nuna fushin su ga gwamnati dangane da abinda suka kira tsadar rayuwar da ta haifar da zanga zanga a makonnin da suka gabata.

Asali Daily Trust

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kungiyar masu gidajen mai ta dauki bangare a rikicin matatar man Dangote da shugabannin NMDPRA

Next Post

Kalli asarar da masu zanga-zanga suka yi a babbar kotun jihar Kano bayan sace takardun da ake tuhumar Ganduje

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Fassarar kalaman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na zagayowar yancin kai

October 1, 2024
Yau Shekaru 12 Da Rasuwar Sarkin Kano, Marigayi Ado Bayero

Yau Shekaru 12 Da Rasuwar Sarkin Kano, Marigayi Ado Bayero

June 6, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media