• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar masu gidajen mai ta dauki bangare a rikicin matatar man Dangote da shugabannin NMDPRA

aksam by aksam
August 13, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar yan kasuwar Man Fetur ta Najeriya sun bayyana cewa Shugaban rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote shine ne ya haifar da matsala da Ma’aikatan da ke a ɓangaren Man Fetur da iskar Gas waɗanda su ne za su taimaka burin Matatar Man tasa na tace ganga 650,000 a kowace rana yayi nasara.

Shugaban Ƙungiyar ƴan kasuwar Man Fetur ta Najeriya Billy Gillis Harry ne ya bayyana hakan a wata tattaunawa ta Musamman da ya yi da jaridar Dimokuraɗiyya.

RelatedPosts

Harin ‘Yan Daba: NAWOJ Ta Jajantawa Ma’aikatan Pyramid FM Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Ya yi magana ne a kan takaddamar da ke tsakanin Matatar Man Dangote da Hukumar Kula da Man Fetur ta Najeriya NUPRC kan batun samar da gangar danyen Mai Miliyan 26.

Da yake tsokaci dangane da lamarin Gillis Harry ya bayyana cewa ba zai yiwu ba matatar mai da ke Legas ta Ɗangote ta fara aikin tace mai ba tare da samun isassun danyen Man ba.

A cewarsa Matatar man Dangote kadai ba za ta iya karbar gangar danyen Mai Miliyan 26 ba muddin akwai wasu Matatun Mai na cikin gida a Najeriya.

Ya ce kamata ya yi dukkan masu ruwa da tsaki su yi taron tattaunawa don warware rikicin da ake fama da shi a harkar Mai da iskar gas a Kasar.

Yace Ɗangoten ne ya haifar da cece-kuce tsakaninsa da waɗanda ya kamata su taimaka masa wajen magance ƙalubalen samar da danyen Mai.

Idan sun kasa magance matsalar danyen Mai, ban ga ta yadda zai fara tace Man Fetur ba.

Ɗangote yana yaudarar kansa ne kawai, Babu yadda za a yi a baiwa Matatarsa ganga Miliyan 26 shi kaɗai ba alhalin ma ba ya da cikakken lasisi.

Dukkanin waɗanda abin ya shafa dole ne su zauna su yi nazarin hanyoyin magance matsalolin.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ƴan Mata Uku Sun Rasu A Ruwa Yayin Zuwa Yanko Ciyawa A Jihar Jigawa

Next Post

Yanzu-yanzu majalissar wakilai ta janye kudurin da ta shigar Akan sabon taken Najeriya

aksam

aksam

RelatedPosts

Harin ‘Yan Daba: NAWOJ Ta Jajantawa Ma’aikatan Pyramid FM Kano
LABARAI

Harin ‘Yan Daba: NAWOJ Ta Jajantawa Ma’aikatan Pyramid FM Kano

by Khadija Maitaya
September 11, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano
LABARAI

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

by Abdulhamid Isa
September 7, 2026
Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yayin da rage awanni a shiga zanga-zanga, ministocin Tinubu sun fadi abin da suke gudu bayan fara zanga-zangar

Yayin da rage awanni a shiga zanga-zanga, ministocin Tinubu sun fadi abin da suke gudu bayan fara zanga-zangar

July 31, 2024

Mutuwar Sarkin Gobir, Atiku ya caccaki gwamnatin tarayya

August 21, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

Gwamna Abba Kabir Ya Dauki Babban mataki na kawar Da Matsalar Tsaro A Jihar Kano

September 7, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media