• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yan Majalisar tarayya sun yi tsokaci gameda harin kunar bakin wake a Gwoza

aksam by aksam
July 2, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
469
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Majalisar wakilai a ranar Talata ta yi zargin cewa shigowa aka yi da ƴan ƙunar baƙin wake mata da suka tayar da bam a jihar Borno.

Ƴan ƙunar bakin waken dai sun tayar da bama-baman ne a garin Gwoza a ranar Asabar inda suka kashe mutane fiye da 30.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ƴan majalisar sun bayyana haka ne bayan la’akari kan ƙudirin gaggawa da ɗan majalisa mai wakiltar Gwoza/Chibok/Damboa, Ahmed Jaha ya gabata.

Yayin da yake Allah wadai da harin, Ahmed Jaha, ya bayyana cewa bincike ya nuna cewa ƴan ƙunar baƙin waken shigo da su aka yi.

Ya bayyana cewa ƴan ta’addan an ɗauko hayarsu ne, aka sauya musu tunani tare da shigo da su daga wajen jihar domin kai harin ƙunar baƙin waken a Gwoza,

Rahoton Daily Post ya tabbatar da cewa Harin ya jawo rasa rayukan mutane Sama da 30 yayin da wasu da dama suka samu raunuka.

Ɗan majalisar ya bayyana cewa tayar da bama-baman ya ƙara fito da barazanar ayyukan ta’addanci da ƙasar nan ke fuskanta.

Share188Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnati ba zata iya inganta ilimi a kasar nan ba: Ministan ilimi

Next Post

Dalilin gwamnatin tarayya na yafe haraji ga kananan masanaantu

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Gwamnatin Katsina taagantu kan korafi da cecekucen da ya mamaye kafafen sada zumunta

Gwamnatin Katsina taagantu kan korafi da cecekucen da ya mamaye kafafen sada zumunta

May 6, 2025
Innalillahi Wa’inallaihir  Rajun Allah Ya Jikan Abbati Isah (Babba)

Innalillahi Wa’inallaihir Rajun Allah Ya Jikan Abbati Isah (Babba)

August 3, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media