• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Gwamnati ba zata iya inganta ilimi a kasar nan ba: Ministan ilimi

Gwamnatin tarayya ta koma Bara gun masu hanu da shuni

aksam by aksam
July 2, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
468
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ɗaukar dawainiyar samar da ingantaccen ilimi a Najeriya yafi karfin gwamanti ita kadai

Saboda haka ta bukaci kungiyoyi da masu abin hannu su tallafawa gwamanti wajen samar da ilimi mai inganci a fadin Najeriya

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ne ya fadi haka yayin taron karrama Dakta Emeka Offor da matarsa Dakta Adaora Offor

Mamman ya ce gwamnatin tarayya na kashe mukudan kudi kan ilimi amma idan dambu ya yi yawa bai jin mai.

Saboda haka ya bukaci kungiyoyi da masu hannu da shuni su kawo agaji domin tallafawa harakar ilimi yana mai cewa haka ne kawai zai samar da ingantaccen ilimi a Najeriya.

Kazalika ya bukaci yan Najeriya su yi koyi da Dakta Emeka Offor wajen tallafawa ilimi a Najeriya.

Dakta Emeka ya ba jami’ar Najeriya ta UNN da jami’ar Nnamdi Azikiwe NAU kyautar N100m da N50m domin gudanar da ayyukan yadda ya kamata.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Dambarwar masarautar Kano: Kotu ta sake saka ranar ci gaba da sauraron shari’ar

Next Post

Yan Majalisar tarayya sun yi tsokaci gameda harin kunar bakin wake a Gwoza

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

SITE VISIT – SHEIKH ABDULLAHI MAIKANO EDUCATIONAL COMPLEX 🇬🇭

SITE VISIT – SHEIKH ABDULLAHI MAIKANO EDUCATIONAL COMPLEX 🇬🇭

July 26, 2026

Coinpoker Casino’s Payout Rates – What to Expect

April 21, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media