• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda kungiyar mata sufaye suka jagoranci gudanar da addu’a kan halin da al’umma ke ciki

aksam by aksam
July 27, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar sufaye mata ta jagoramchi gudanar da addu’o’in neman yayewar damuwar alummar kasarnan karo na goma sha biyu wanda su ke gudanarwa duk shekara.

Shugabar kungiyar kuma Naqibatul kadiriyya malama Baraka Adamu danfanta tace makasudin gangamin ardu’ar shine sakamakon yanayin da kasa ke ciki na Shirin zanga zangar da ake ta magana a kanta inda tace addu’a it’a CE ke dauke da maganin matsala kaso casain cikin dari don haka su a bangaren su na sufaye suke yin riko da addu’ar da yakinin mahalicci zai karba musu.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Malamar ta kuma yi Kira ga mata dasu dage wajen nusar da ya’yayensu matasa akan suyi riko da addu’ar a duk alamarin da suka tsinci kamsu domin iyaye matan suna da tasirin da yafi gaban misali a dukkan bangagorin rayuwa haka zalika malama ta ja hanoalin malaimai dasuke da damar su sanar da alumma abindaya dace dasu you ayykin da Allah ya doramusu ba tare da son zuciya ba dokim sauke nauyin da Allah ya dora musu zasuyi

Waliyarmu Jamila sulaiman Aliyu ta labarta Mana cewa taron addu’ar ya samu halattar mata daga mabambamta dariku inda suka hadu a inuwa guda .

Tags: Aksam radioaminiyaArewa radioBbchausaDAILY TRUSTfinancefreedom radioKadaura24musicpunch NewspaperrfihausaSamoaSolacebasetrthausaVanguard newspapervideovoahausazanga-zanga
Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Majalisar dattawa ta sanar da rashin daya daga cikin yayan ta

Next Post

Fadar shugaban kasa ta fadi dalilin Tinubu na tafiya China da iyalansa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Ga Sakon Bangajiya Daga Bakin:-  Ango Ibrahim Ado Garba

Ga Sakon Bangajiya Daga Bakin:- Ango Ibrahim Ado Garba

April 22, 2024
Yadda Kotu taci tarar CBN Naira miliyan 63.7

Yadda Kotu taci tarar CBN Naira miliyan 63.7

February 23, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media