• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda kungiyar mahakiratu illallah da wasu kungiyoyin tijjanawa mata suka gudanar da taron addu’a a fadar mai Martaba Sarkin kano

aksam by aksam
September 4, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Anja hankalin Al’ummar musulmi musamman mata dasu jajirce wajen addu’a tare da kan kan dakai ga majalicci domin neman yafyewarsa bisa halin da aka tsinrci kai da gyaran zukatu baki daya

Kiran ya fito ne daga bakin shugabar kungiyar mahakiratu illallah malama zainab isah gambo a yayin taron addu’ar da suka shirya a fadar maimartaba sarkin kano.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

Malama Zainab isah Gambo ta bayyana taron addu’ar da kungiyoyin Tijjaniyya da dai daikun mata su ka gudanar da cewa itace mafita Kuma hanya mafi dacewa da zata saukaka lamuran da suka shafi Al”umma musamman yanayin tsadar da ta addabi mutane.

Shugabar mahakiratu illallah Kuma jagorar da”irar zikiri a bangaren mata a masarautar kano tace sun ware ranar ne domin Kai kuka ga mahalicci domin shine Mai yaye duk wata damuwa da taimakon masu girma iyalin maimartaba sarkin kano mallam muhammadu sunusi na biyu.

Malamar tace aduk sanda al’umma suka tsinci kansu a wani yanayi ya zama wajibi suyi koyi da magabata (sufaye) domin sune masu tsantsar Mika wuya ga mahalicci ta fannin Kai kokenmu ga Allah S W A Kuma Ana samun nasara don haka take kiran muyi koyi dasu .

Shugabar mahakiratu illallah ta CE fatansu shine su rubanya kokarinsu wajen yiwa jihar kano dama kasa baki daya addu’ar neman sauki daga halayen da ake ciki

kungiyoyin Tijjaniyya dukka sun halacci taron addu’ar Wanda duk shekara ake ware Rana guda domin addu’ar kungiyoyin sun hadar da Quddamu Rasulillah, da inuwar matan Tijjaniyya da Kuma daukakin zawiyya .

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Bayan Kara Kudin man fetur gwamnatin tarayya na shirin Kara harajin kayayyaki

Next Post

Za A Kara Kudin Alawusdin ‘Yan Bautar Ƙasa – Hukumar NYSC

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Dalilin Tinibu na ziyartar IBB a Mina

Dalilin Tinibu na ziyartar IBB a Mina

March 12, 2024
Daurawa ya bayyana matakai da irin kayan Dakin da zasu rabawa zawarawa da yanmata bayan Hizba ta  d’aura musu Aure

Daurawa ya bayyana matakai da irin kayan Dakin da zasu rabawa zawarawa da yanmata bayan Hizba ta d’aura musu Aure

July 13, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media