• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Yadda direbobin mota ke kokawa da tsadar Man fetur

aksam by aksam
October 9, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar Matuka motocin haya ta kasa reshen Tashar Malam Kato,ta bayyana irin kalubalen da ‘ya’yanta suke fuskanta a sakamakon cire tallafin man fetur da aka yi a fadin kasar nan.

Ma’ajin Kungiyar Alh.Samaila Giredy ne ya bayyana haka a lokacin da yake yiwa manema labarai Karin haske dangane da halin da suke ciki a wannan lokaci.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Yace, Direbobi da dama suna mutukar shan wahala sakamakon tashin gwauran zabi da man yayi a kasar nan, inda yace, maimakon man fetur din Dubu goma (10000)da direbobi suke sha zuwa Abuja a lokacin baya, yanzu dole sun sha na naira dubu arbain,Wanda duk kudaden da suka samu yana karewa ne a kudin mai.

Samaila yace,baya ga tsadar mai,akwai rashin kyan hanyoyi da ake fama da su da barayi da jami’an da suke Addabar Direbobin akan hanya daga nan jihar kano zuwa babban birnin tarayya Abuja.

Alh Samaila yayi kira ga Gwamnatoci a matakai daban daban da su taimakawa Direbobin motocin haya duba da halin da suke fuskanta na matsin rayuwa,Wanda duk yana karewa ne akan Talakawa yake karewa.

Daga karshe yayi kira ga’ya’yan Kungiyar Direbobin motocin haya da su kwantar da hankulansu domin Kungiyar ta himmatu wajen ganin ta kawo karshen matsalar dake faruwa a bangarori daban daban da kungiyar ke fuskanta.

Ibrahim sani gama pyramid radio

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda kwale-kwale ya halaka wasu mutane 30

Next Post

Nadin sarauta, Sarkin Gaya ya yi wa ta Lawan abin da ya kamace su

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban Kasa Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar NAHCON

Shugaban Kasa Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar NAHCON

February 11, 2026
Kungiyar masu safarar shanu tayi wani albishir ga Iyalan yankungiyar da suka rasu

Kungiyar masu safarar shanu tayi wani albishir ga Iyalan yankungiyar da suka rasu

April 9, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media