• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Tirkashi yanbindiga sun kashe wani babban lauya

aksam by aksam
February 13, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu ƴan bindiga da ba a sani ba sun halaka Barista Victor Onwubiko, a kan hanyarsa ta komawa jami’ar jihar Abia daga mahaifarsa da ke Imo

Rahotanni sun bayyana cewa lauyan ya rasa ransa ne ranar Asabar da daddare a kan titin Okigwe zuwa Oturu, wanda ake yawan kai hare-hare

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Mai magana da yawun ƴan sandan jihar Imo, Henry Okoye, ya tabbatar da faruwar lamarin ranar Litinin, 12 ga watan Fabrairu

Wata majiya ta bayyana cewa lamarin ya faru ne a kan hanyar Okigwe/Uturu tsakanin karfe 8 zuwa 9 na dare a ranar Asabar 10 ga watan Fabrairu, 2024.

A cewar majiyar, ƴanbindigar sun yi ajalin fitaccen lauyan ne yayin da suka kai farmakin satar mutane a kan titin da daddare.

“Ƴan bindiga sun kashe lauyan wanda daga bisani aka gano sunansa, Barista Victor Onwubiko a kan titin Okigwe. Mamacin ɗan asalin garin Okigwe a jihar Imo ne amma yana rayuwa a jami’ar jihar Abia da ke Uturu.”

“Yana kan hanyar komawa jihar Abia inda yake zaune kwatsam sai ‘yan bindiga suka yi masa kwanton bauna, suka kashe shi a titin Okigwe/Uturu.”

“A ƴan kwanakin nan ana ta fama da hare-haren satar mutane a wannan titin duk da tulin jami’an tsaron da ke jibge a wurare daban-daban na titin.”

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gobara Ta Ƙone Wani Ofishin Rudunar ‘Yan Sanda A Kano

Next Post

Kuncin rayuwa, gwamnoni shida sun yi ganawa ta musamman bayanai zasu tinkari Tinibu: sun fito

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kasar Nijar Ta Dakatar Da Fitar Da Dabbobi Zuwa Ƙetare Gabanin Sallah

A Yayin Da Babbar Sallah Ke Kara ƙaratowa, ’Yan Kasuwar Dabbobi Sun Bayyana Fargaba Game Da Yiwuwar Farashin Ragunan Layya Da Sauran Dabbobi Zai Yi Tashi Gwauron A Najeriya

May 18, 2025
Mai Yankan Farce  Da Yake  Samun Dubu Dari Uku  Duk Wata A Garin Abuja

Mai Yankan Farce Da Yake Samun Dubu Dari Uku Duk Wata A Garin Abuja

January 18, 2026
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media