• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugabancin tashar Yankaba ya dauki matakin dakile yawaitar shaye-shayen miyagun kwayoyi a tashar

aksam by aksam
July 24, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Ibrahim S Gama

Shugaban Kungiyar Yankasuwa ta Amata dake tashar Yankaba ta jaddada aniyarta na Dakatar da masu rashin ayyukan yi a cikin Tashar domin dakile taammali da mugwan Kwayoyi a yankunan Tashar.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Shugaban Kungiyar Nasuru Muhammad ne ya jaddada hakan a lokacin da Kungiyar ta yaye wasu Matasa da suka ajiye Makamansu Wanda ya gudana a Tashar.

Nasuru Muhammad ya bai kamata a rika tsangwamayar yaran da suke aikata laifika marasa kyau bai,Wanda yin haka yana taka muhimmiyar rawa wajen lalacewarsu.

Shugaban Kungiyar ya yi kira Gwamnatoci da masu hannu da shuni da su rika zakulo irin wadan nan masu aikata laifika domin Neman musu ayyukan yi da su dauke hankulansu da aikata munanan dabiun da suke aikatawa.

A jawabinsa Shugaban jami’an sa kai na Tashar yankaba Alh Bala Danyalwa yace,akwai wani Kalubalen da ya kamata Gwamnatin Karamar Hukumar da ta jiha su sani,inda ya bayyana cewa, akwai yara kusan Dari biyar da suke Kwana a cikin Tashar yankaba wadanda ba,a San daga inda suka fito ba.

Yace, suna iya kokarinsu wajen mayar da wasu da suka San garuruwan iyayensu da jihohinsu Wanda sun mayar da yara da ba za su kirgu ba zuwa jihohinsu Wanda suna yi ne da aljihunsu.

Ya kuma bayyana cewa, nan gaba kadan Kungiyar za ta sake zakulo wasu Matasan da basu da ayyukan yi tare da basu horo akan sana’oi daban daban da ma basu jari.

Wani daga cikin Matasan da suka amfana da wannan tagomashi Muhammad Auwal sani ya godewa Shugabancin Kungiyar ta AMATA Yankaba, bisa jarin da aka bashi tare da Kayayyakin Wankin Mota domin ya dogara da Kawunansu.

Matashin Auwal sani, ya sha Alwashin yin amfani da Kudaden ta hanyar da suka kamata domin dogaro da kansa kamar yadda aka bukacesu,inda ya bayyana cewa, sun yi mutukar farin ciki tare da yin alkawarin ba za su sake aikata Munanan Dabi’u ba.

Tags: Aksam radioaminiyaArewa radioBbchausaDAILY TRUSTfreedom radioKadaura24musicpunch NewspaperrfihausaSamoaSolacebasetrthausaVanguard newspapervideovoahausazanga-zanga
Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Sarki Aminu Da ‘Yan Sanda Suka Kwace Ni A Hannu Wasu Matasa:– Dan Majalisar NNPP

Next Post

Yadda shugaba Tinubu ke ci gaba da laluben hanyoyin lallashin matasa masu shirin gudanar da zanga-zanga

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Hukumar Jarrabawar JAMB Ta Ce;-  Ba Ta Da Alaka da Shafin Da Ke Karɓar Kuɗi Daga Hannun Ɗaliban Da Suka Rasa Ta UTME

Hukumar Jarrabawar JAMB Ta Ce;- Ba Ta Da Alaka da Shafin Da Ke Karɓar Kuɗi Daga Hannun Ɗaliban Da Suka Rasa Ta UTME

May 2, 2025

Yadda kantoman k/h T/wada ya jagoranci daga kimar gwamnatin Abba Gida-gida

May 18, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

August 7, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media