• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugabancin kungiyar masu magani ya kudiri aniyar kawo karshen bazuwar miyagun kwayoyi

aksam by aksam
July 5, 2023
Reading Time: 1 min read
0
Home LAFIYA
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar masu siyar da magunguna ta jihar Kano ta jaddada kudurin ta na hada hanu da gwamnatin jihar domin tsaftace harkar ta hanyar hana shigo da miyagun kwayoyi.

Shugaban kungiyar Muhammad Misbahu64d Yahya shine ya jaddada wannan kudiri a zantawar sa da manema labarai a ofishinsa dake birnin kano.

RelatedPosts

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

Najeriya Sama Da 4,600 Ne Suka Koma Kasashen Waje Da Aiki A Cikin Shekaru 3 ‎ ‎—Rahoto

Wata Likita Ta Mutu Bayan Ta Haifi Ƴan-Uku; A Lokaci Daya

Shugaban yace a matsayin su yan asalin Jihar Kano dole ne suyi duk mai yuwuwa wajen bawa gwamnati gudun mawa musamman a sha’anin da ya shafi sana’ar su ta magunguna.

Da yake tsokaci akan batun komawar yan kasuwar su filin kasuwar Dan gwauro yace dama shiri ne na wasu daga cikin mukarraban gwamnatin da ta shude ta Dacta Abdullahi Umar Ganduje.

Yace yawan masu siyar da magani a jihar Kano sun haura mutum 20,000 amma wacccen kasuwar da ake cewa su koma gaba daya rumfunan ta 600 ne

A cewar sa a don haka ne suka garzaya gaban kotu domin ta  samar musu da mafita

Daga karshe ya ja hankalin yan kasuwar su da suyi  kokari wajen kauce shiga cikin harkar taammjli da miyagun kwayoyi.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Ba Rabu Da Gwaniba….

Next Post

Inna lillahi wa Inna ilaihi Raji’un, Allah ya yi wa Hon. Aliyu Nasir (PA) Rasuwa

aksam

aksam

RelatedPosts

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara
LAFIYA

An Kama Wata Matashiya Mai Shekaru 27 Bisa Zargin Satar Jariri A Asibiti A Zamfara

by aksam
May 17, 2026
Najeriya Sama Da 4,600 Ne Suka Koma Kasashen Waje Da Aiki A Cikin Shekaru 3 ‎ ‎—Rahoto
LAFIYA

Najeriya Sama Da 4,600 Ne Suka Koma Kasashen Waje Da Aiki A Cikin Shekaru 3 ‎ ‎—Rahoto

by aksam
April 22, 2026
Wata Likita Ta Mutu Bayan Ta Haifi Ƴan-Uku; A Lokaci Daya
LAFIYA

Wata Likita Ta Mutu Bayan Ta Haifi Ƴan-Uku; A Lokaci Daya

by aksam
April 16, 2026
Matar Da Ta Haifi ‘Ya ‘Ya Biyar  A Asibitin Murtala Ta Rasu
LAFIYA

Matar Da Ta Haifi ‘Ya ‘Ya Biyar A Asibitin Murtala Ta Rasu

by aksam
March 26, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Cómo Funciona el Proceso de Verificación en rakebit casino

April 22, 2025
Gwamnatin Kano Ta Dage Aikin Tsaftar Muhalli na 26 ga watan Yuli

Gwamnatin Kano Ta Dage Aikin Tsaftar Muhalli na 26 ga watan Yuli

July 25, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media