Daga: Hassan Umar Gwammaja
Shugaban kungiyar Amin Abdullahi Sidi Juji ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai a jihar Kano
Yace yana kira ga Sanata Barau cewa Sufa Masoyan Gaskiya ba a Siyan Su da Kudi da wannan Rabe Raben da Kake Gwara Ka Nemi Asalin Wayanda Suka Taimakeka a wannan Tsarin Domin Suna Cikin Wahala da Kangin Talauci duk Wajan da Ake Giveaway Sune Suke Aje Account number
Tunda Sanata Barau Yaga Zabe Yana Karatowa ya Futo da Wata Sabuwar Yaudara ta Tara Mutane Ana Raba Musu Kudi da Nufin Siye Zukatan Su Kuma wannan Shine Asalin Gwari da Yakeyi Domin Asara Banza Yake Bukatar sa Bazata Biya ba Mutane Sunyi Hankali
Muna Kira Ga duk Wanda ya Samu Kansa Cikin Wayanda Aka Kira Yaje Ya Karba Hakkin Sa ne Kuma Kunci Banza Amman Kada Ku Yarda Ku Aminta da Mutumin da Bazai Taimaki Yankin Ku Ko Taimakon Rayuwarku ba Sai Lokacin Zabe Ya dinga Yaudara Ku da Abinda Bai Taka Kara Ya Karya ba











