• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Shugaba Tinubu Ya Faɗi Babban Haɗari guda 1 tak da Ke Tunkaro Najeriya

aksam by aksam
January 6, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
471
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya hangen sa inda yace ya hango babban haɗari na tunkaro Najeriya idan har ba a magance matsalar ƴan bindiga ba

Shugaban kasar ya ce burin haɗa tattalin arzikin dala tiriliyan ɗaya ka iya shiga babban haɗari idan jami’an tsaro ba su yi da gaske ba

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Tinubu ya yi wannan furuci ne a taron bada bayanai kan yanayin tsaron ƙasa da ya gudana a Aso Villa ranar Jumu’a

Ya yi wannan jawabi ne ga hafsoshin tsaro da shugabannin hukumomin tattara bayanan sirri a taron ba da bayanai kan harkokin tsaro a Villa, Abuja ranar Jumu’a.

FCT Abuja – Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci hukumomin tsaron Najeriya su ƙara matsa kaimi kuma su gaggauta kakkaɓe ƴan bindigan da suka addabi jama’a.

Bola Tinubu ya yi gargaɗin cewa burin Najeriya na haɗa tattalin arzikin dala tiriliyan ɗaya zai shiga babban haɗari idan har matsalar ƴan bindiga ta ƙi ƙarewa.

Share188Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

TUC ta mika sabbin bukatu 10 ga shugaba Tinibu

Next Post

Sanatoci sun yi martani kan rahotan karbar tallafin kayan abinci da zasu rabawa talakawa

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar Wayar Da Kan Al’umma Kan Illar Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi Ta Masarautar Bichi, Jihar Kano:- Ta Yabawa Hukumar NDLEA

Kungiyar Wayar Da Kan Al’umma Kan Illar Shaye-Shayen Miyagun Kwayoyi Ta Masarautar Bichi Jihar Kano:- Ta Yabbawa Hukumar NDLEA

November 27, 2023

Redonbet Casino – Co oferują turnieje gier?

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media