• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mutanen kauyuka 10 sun tsere daga garuruwan su bayan dauke wani jajirtaccen soja mai yaki da yanbindiga

aksam by aksam
May 7, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
467
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Yan bindiga sun tarwatsa mazauna kauyuka 10 musamman mata da ƙananan yara a yankin ƙaramar hukumar Giwa ta jihar Kaduna

An bayyana cewa galibin mazauna kauyukan sun zama ƴan gudun hijira a garin Giwa saboda yawaitar hare-haren ta’addanci a yankunansu

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Gwamnatin Kaduna ta bayyana cewa ta fara ɗaukar matakan shawo kan lamarin da ƙara matakan tsaro a garuruwan da lamarin ya shafa

Ya ce mutane sun fara gudun hijira daga kauyukansu ne bayan hukumomi sun ɗauke wani jajirtaccen soja mai kwazo,

Sajan Usman Hamisu Bagobiri. A cewarsa, wannan soja na taka muhimmuyar rawa wajen yaƙar ƴan bindigar da suka addabi yankin, amma kwatsam aka canza masa wurin aiki. Ya ce tafiyar

Sajan Bagobori ya ƙarawa ƴan ta’addan kwarin guiwa, inda suka ci gaba da kai munanan hare-haren ta’addanci, wanda ya tilastawa mutane yin gudun hijira.

Bijimi ya ce kauyukan da lamarin ya shafa sun hada da Gogi, Angwar Bako, Marge, Tunburku, Bataro, Kayawa da Yuna, jaridar Punch ta ruwaito.

Ya kuma yi kira ga gwamnatin jihar da hukumomin soji da su mayar da Sajan Bagobiri bakin aiki tare da tura karin sojoji jajirtattu domin ci gaba da yaki da ‘yan bindigar.

Share187Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamna Zulum na cikin alhinin rashin hadiminsa: Ahmad Bundi

Next Post

Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero; Ya Jajintawa Tsohon Gwamnan Shekarau

aksam

aksam

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Kungiyar Cigaba Tagwaye Ta Jihar Kano Mika Godiya Ga Gwamna Abba Kabir Yusuf Da Kuma Gwamnatin Saudiyya

Kungiyar Cigaba Tagwaye Ta Jihar Kano Mika Godiya Ga Gwamna Abba Kabir Yusuf Da Kuma Gwamnatin Saudiyya

September 13, 2025
Wasu daga cikin nasarorin da palastinawa ke samu akan yahudawan Israela

Wasu daga cikin nasarorin da palastinawa ke samu akan yahudawan Israela

October 14, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media