• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Mutane Fiye Da 5000 sun fito zanga-zangar lumana kan rashin wutar lantarki

Lamarin ya faru ne a Maza'bar kubaraci a K/H Madobi

Sy lawan by Sy lawan
April 29, 2026
Reading Time: 1 min read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Al’ummar Maza’bar Kubaraci Da Tsauni da Kasuwar Gemu daFulatan a Karamar Hukumar Madobi Sun Futo Zanga-Zangar Lumana Domin Bayyana Korafe-Korafen’su tare da Kira Zuwa Ga ‘DanMajalisarsu

Na Tarayya Hon Yusif Umar Datti Da Sanantan Kano ta Tsakiya Hon Rufai Sani Hanga Dana Jaha Maiwakiltar Karamar Hukumar Mabodobi Hon Suleman Muktar Da Mai-Girma Gwamnan Jahar Kano Injiniya Abba Kabir Yusif domin fama da rashin kayan More rayuwa da Suke fama da shi a Yankin su

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Yayin Ganawarsu Da Manema Labarai Ciki Harda Wakilin Aksammedia Dantala Uba Nuhu Kura Sun Bayyana suna Fuskantar Rashin Wutar Lantarki sun ce sama da shekaru 20 aka Samarwa Alummar Yankin Turakun Wutar Lantarki Amma har Yanzu an Gaza Samar musu da wutar

Rashin Samuwar Wutar Lantarkin ya sa Su ka yi Ta Bibiyar ‘Yan-Majalisun’su Daban-Daban ta hanyar Rubuta Masu Wasikun Neman Cigaban Aikin Saka Masu Wutar Lantarkin

Sannan sun Mika rokonsu Ga Gwamnatim Jahar Kano tare Da Yiwa Gwamnan Jahar Kano
Tuni Kan Halin Da Suke Ciki Na Matsalar’ Wutar Lantarki a Yankunan’su.

A karshe Al’ummar sun Roki Mai-Girma Gwamnan Jihar Kano Tare Da Yi Masa Tuni Kan Halin Da Al’ummar Yan-Kunan Ke Ciki Na Rashin Wutar Lantarkin Damin ya Share Masu Hawayensu

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Wani Mutum Ya Haƙo Gawar ’Yar Uwar Sa Daga Kabari Ya Kai Banki…

Next Post

Fasahar AI zata inganta Gaskiya da Shugabanci na Gari a jami’o’i –EFCC

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Shugaban Amurka ya fadi wasu makudan Daloli da zai bawa Denmark in har ta bar masa tsibirin Greenland

Shugaban Amurka ya fadi wasu makudan Daloli da zai bawa Denmark in har ta bar masa tsibirin Greenland

January 22, 2026
Wani Abun Haushi Da Takaici; Runduna ‘Yan Sandan Jihar Adamawa Ta Kama Wani Matashi Da Zargin Yi Wa Zakara Fyade

Wani Abun Haushi Da Takaici; Runduna ‘Yan Sandan Jihar Adamawa Ta Kama Wani Matashi Da Zargin Yi Wa Zakara Fyade

December 9, 2023
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media