• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Majalisar ministocin Burkina Faso ta tsawaita waadin mulkin Soji a kasar

aksam by aksam
May 25, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Taron kasa ya tsawaita wa’adin mulkin soja na shekaru biyar a Burkina Faso

Shugaban mulkin Soji na Burkina Faso Kyaftin Ibrahim Traoré, wanda ya hau karagar mulki a watan Satumbar 2022 ta hanyar juyin mulki, zai tsawaita wa’adin mulkinsa na karin shekaru biyar, a cewar wata yarjejeniya da mahalarta taron kasa suka amince da ita a yau Asabar a babbann birnin kasar Ouagadougou.

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

“An saita tsawon lokacin mika mulki a watanni 60 daga ranar 2 ga watan gobe,wato Yuli shekarar 2024,” in ji Kanar Moussa Diallo, shugaban kwamitin shirya wadannan tarurrukan.

Shugaba Traoré kuma zai iya kasancewa dan takara a zabukan kasar musaman neman kujearar shugaban kasa, ‘yan majalisa da na kananan hukumomi wadanda za a shirya don kawo karshen mika mulki”, in ji Kanar Diallo.

Taron ministocin kasashen yankin Sahel

Taron na kasa da aka shirya kammala shi a ranar Lahadin da ta gabata, ya hada wakilan kungiyoyin farar hula da na tsaro da na tsaro da ma wakilai daga majalisar rikon kwarya a ranar Asabar. Mafi akasarin jam’iyyun siyasa sun kauracewa taron.

A cikin sabuwar yarjejeniyar da Kyaftin Traoré ya rattabawa hannu a yau Asabar, an cire kujeru da aka saba warewa jam’iyyun siyasa wanda ya shafi  mukaman wakilai na majalisar rikon kwarya.

Burkina Faso, wacce ke fama da tashe tashen hankulan masu da’awar jihadi wadanda suka yi sanadin mutuwar dubban mutane kusan shekaru goma, ta fuskanci juyin mulkin soji guda biyu a shekarar 2022.

A cikin wannan tsari, an amince da wata yarjejeniya a tarurrukan kasa na farko, na samar da shugaban kasa, majalisar ministoci karkashin gwamnati, majalisar dokokin rikon kwarya (ALT) da kuma sanya lokacin mika mulki na watanni 21.

Don haka ya kamata a kawo karshen wannan mika mulki a ranar 1 ga Yuli, 2024, amma a lokuta da dama Kyaftin Traoré ya yi magana game da wahalar gudanar da zabe duba da yanayin tsaro a kasar ta Burkina Faso.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Rasha ta soma gina tashar wutar lantarki ta Sola mafi girma a Africa

Next Post

Wasu kasashen Europe uku sun amince da kasar Palastinu

aksam

aksam

RelatedPosts

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa  ƴar Tik-tok  Dake Unguwar  Ɗanbare A Jihar Kano
LABARAI

Wani Matashi Ya Rasu A Gidan Budurwarsa ƴar Tik-tok Dake Unguwar Ɗanbare A Jihar Kano

by aksam
June 20, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro

by Khadija Maitaya
June 19, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka

by Khadija Maitaya
June 16, 2026
China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI
LABARAI

China Ta Soke Darussa 12,000 na Jami’o’i Domin Shirin Zamani na AI

by Khadija Maitaya
June 14, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda Shugaba Xi Jinping ya isa kasar Vietnam domin ziyarar aiki

Yadda Shugaba Xi Jinping ya isa kasar Vietnam domin ziyarar aiki

December 12, 2023
Kotun Duniya zata yanke hukunci kan rikicin da ya shafe shekaru 125

Kotun Duniya zata yanke hukunci kan rikicin da ya shafe shekaru 125

May 19, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Ango Bulaye

June 12, 2026
An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

An Kammala Gasar Kwallon Kafar Sada Zumunchi Dan Muna Murnar Zagayuwar Sallah Babba Cikin Nasara A Garin Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 1, 2026
The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

The Emir of Zangon Nkawkawo, Alhaji Abdul-Nasir Usman, Extends Eid Greetings

June 1, 2026
Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da  Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma  A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

Irin Yadda Ake Cigaba Da Gudanar Da Karatun Saukar Al’qur’ani Mai Girma A Zango Nkawkawo Dake Kasar Ghana

June 5, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Sha’ibu Sani Mai Atamfa (Bulaye)

June 15, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media