• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kwamishinan Jinkai Da Walwallar Jama’a Comred Markus Yunana Barda Ya Aika Da Sakon Barka Da Sallah Ga Gwamna Uba Sani, Mai Martaba Sarkin Jama’a Da Kuma Sauran Al’umma Musulmi

aksam by aksam
June 10, 2025
Reading Time: 1 min read
0
Home Uncategorized
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Hassan Umar Gwammaja

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

A ranar Asabar dinnan 12 ga watan Zulhijja,1446AH wace ta yi daidai da 8 ga watan June, 2025 Mai Martaba Sarkin Jama’a Alhaji Dakta Muhammad Isa Muhammed Na ll OFR, CON, ya gudanar da Hawan Daushe a Garin Kafanchan Dake Jihar Kaduna

Tun da farko Sarkin ya fitone daga Gidansa zuwa Babban Asibitin Tunawa da Sir Patrick Ibrahim Yakowa daga cikin garin Kafanchan domin kai ziyara da bada kyauttutukan magunguna ga masa lafiya

In da ya samu taran Hakimai da Dakatai da wakilin Gwamnatin Jihar Kaduna Sanata Uba Sani, Wanda Kwamishinan Jinkai Da Walwallar Jama’a Comred Markus Yunana Barda ya wakilceshi da kuma dinbin al’ummar Garin Kafanchan, harma Sarkin ya bayyana wasu bukatunsu ga Gwamnatin Jihar Kaduna na ganin an bar Asibitin da Gwamnatin Kaduna ta gina a garin Kafanchan domin sauwakawa marasa lafiya

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Binciken masana ya gano ƙasar Rasha na faɗaɗa ikon sojinta a Afirka

Next Post

Yadda Jirgin sama ɗauke da mutane 242 yayi hatsari

aksam

aksam

RelatedPosts

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi  Annabi Muhammadu SWA  A Garin Nkawkawo
Uncategorized

Irin Yadda Aka Gudanar Da Zagayen Mauludn Tunawa Ga Ranar Da Aka Haifi Annabi Muhammadu SWA A Garin Nkawkawo

by aksam
September 1, 2026
Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka
Uncategorized

Kasar Ghana Ta Bayyana Shirinta Na ƙara Samar Da Wutar Lantarki Domin Sayarwa Najeriya Da Sauran ƙasashen Yammacin Afirka

by aksam
August 26, 2026
Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano
Uncategorized

Hukumar Kashe Gobara Ta Jihar Kano Ta Dakile Wata Gobara A Rano

by aksam
August 26, 2026
Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito
Uncategorized

Gwajin DNA: Kashi 23.6% Na Gwaje-Gwajen Uba A Najeriya Sun Nuna Rashin Daidaito

by aksam
August 25, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Abubuwa Hudu Da Suka Faru Ranar Farko Ta Zanga-Zangar Lumana A Najeriya

Abubuwa Hudu Da Suka Faru Ranar Farko Ta Zanga-Zangar Lumana A Najeriya

August 2, 2024
Jawabin Tinubu ya ja hankalin shugabannin Africa su tausaya wa al’ummar su

Jawabin Tinubu ya ja hankalin shugabannin Africa su tausaya wa al’ummar su

August 3, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

IPMAN Ta Nemi Dangote Ya Fara Kai Man Fetur Kai Tsaye zuwa Arewacin Najeriya

August 23, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media