• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kwacen Waya Da Fadan Daba Ya Haifar Da Zaman Dardar A Unguwanni Da Dama A Ciki Birnin Kano

aksam by aksam
April 3, 2025
Reading Time: 2 mins read
0
Home TSARO
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

Daga Hassan Umar Gwammaja

Al’ummar Unguwar Gobirawa Dukawa Titin ‘Yan Smogal a ƙaramar hukumar Dala dake Jihar Kano  na cigaba da zaman ɗar-ɗar sakamakon yadda wasu samari ɓatagari ke neman mayar da yankin wata ƙaramar Sambisa. Wannan matsala ta samo asali ne daga faɗace-faɗacen daba da kuma kwace waya da ake yawan samu a yankin a ‘ya

Jaridar Aksam ta ruwaito cewa Lamarin na ci gaba da haifar da matsala ga masu gudanar da kasuwanci da sauran mazauna yankin. Wani matashi  bayyana cewa matsalar na hana mutane walwala da gudanar da harkokinsu yadda ya kamata.

Malam Hassan Madaki, shugaban shiyya ta uku na masu aikin sintiri na ƙaramar hukumar Dala, ya bayyana irin matakan da suke ɗauka don tabbatar da zaman lafiya. Ya ce suna aikin sintiri akai-akai domin rage yawaitar irin waɗannan ayyuka.

A nasa ɓangaren, Dagacin Gobirawa, Musa Isah Muhd, ya bayyana cewa suna ƙoƙarin sulhunta waɗanda ke shiga faɗace-faɗace. Sai dai ya yi gargaɗin cewa duk wanda yaƙi karɓar sulhu, ba shakka za a ɗauki matakin ladabtarwa a kansa.

Honarabul Suraj Ibrahim Imam, shugaban ƙaramar hukumar Dala, ya nuna takaicinsa kan wannan matsala. Ya ce suna aiki tukuru don magance matsalar, tare da shawarci al’ummar yankin da su kasance masu kare kansu kafin isowar jami’an tsaro.

Mun yi ƙoƙarin jin ta bakin ‘yan sanda, amma mai magana da yawun su, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ya bayyana cewa yana halartar wani taro, kuma zai tuntube mu bayan ya kammala.

Al’ummar yankin na fatan cewa za a ɗauki matakin gaggawa don dakile matsalar, domin su samu damar ci gaba da gudanar da rayuwarsu cikin kwanciyar hakali.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Kalli gamsashshen jawabi a kan sanin gaibi na Annabi Muhammad daga Sheikh Umar Sani Fagge

Next Post

Gobara Ta Tashi A Jami’ar North-West Dake Kofar Nassarawa A Cikin Birnin Kano

aksam

aksam

RelatedPosts

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya ta ayyana neman jami’inta ruwa a jallo

by Khadija Maitaya
July 24, 2026
Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa
LABARAI

Peace Corps of Nigeria Ta Yi Bikin Cika Shekaru 28 da Kafuwa

by Khadija Maitaya
July 10, 2026
Sky News: Yaƙin Trump da Iran Na Daya Daga Cikin Manyan Kurakuran Dabarun Amurka
LABARAI

Jerin kamfanin tsaro na Amurka 10 da ‎China Ta Kakaba wa Takunkumi

by Khadija Maitaya
June 22, 2026
Rundunar  Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane
TSARO

Rundunar Sojin Najeriya Ta Yi Nasarar Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Abubakar Daga Hannun Masu Garkuwa Da Mutane

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

NLC zata bukaci miliyan daya mafi karancin Albashi: Joe Ajaero

NLC zata bukaci miliyan daya mafi karancin Albashi: Joe Ajaero

February 12, 2024
Yadda Yawan bayar da tallafi, kungiyar Dorayi Yamadaw ta sami yabo na musamman

Yadda Yawan bayar da tallafi, kungiyar Dorayi Yamadaw ta sami yabo na musamman

February 23, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media