DAGA HASSAN UMAR GWAMMAJA
A karshe makon da ya gabatane, kungiyar ta ziyarce mazauna gidan gyaran hali da tarbiyar Kaduna, domin shirya wasan kwallon sada zumunchi a tsakaninsu da dauraron gidan, wanda bayan kammala wasan ne, sai shugaban kungiyar Alhaji Usman Musa Shugaba, ya mika musu kayenyakin abubuwan amfani yau da Kullum, kamar Magi da Sabulu da dai sauransu
Da yake sayya albarka Sarkin Mai Unguwar Ma’azu Dake Kaduna Alhaji Aminu Sa’idu Inuwa yace wannan kungiya ta yi abun da yakamata a dai-dai lokacin da ya dace
A kasher, shugaban Gidan Gyaran Hali Da Tarbiyya Alhaji Abdullahi Bala Dan… ya bayyana godiyar ga shugabannin kungiyar akan irin wannan kokarin.









