• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kungiyar masu saida littattafai ta koka da dabiar makarantu masu zaman kansu

aksam by aksam
September 20, 2023
Reading Time: 2 mins read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
465
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar masu sana’ar siyar da littafai ta jihar kano,ta koka da yadda wasu makarantu masu zaman Kansu suke hada da wasu kananan kamfanoni marasa rijista da Gwamnati wajen Samar da littafai da babu su a kasuwanci tare da tursasa iyayen yara su siyesu komai tsadarsu a fadin jihar kano.

Jami’in hulda da jama,a na kungiyar a kasuwar Sabon gari Kwamared Umar Musa Gama ne yayi koken a lokacin da kungiyar ta gudanar da taron manema Labarai a jihar kano.

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

Yace, kungiyar masu siyar da littafai ta jihar kano, ba za ta zuba ido ba,irin wannan katobara tana faruwa a jihar kano ba,saboda hakan zai kara gurgunta harkokin ilimi a jihar.

Yace, duk da kiraye kirayen da iyayen yara suke yi dangane da wannan lamari, Amma hakan bata sauya zani ba domin iyayen yara suna fuskantar kalubale duk da matsin rayuwar da Alummar suke ciki.

Wata mata da ‘ya’yenta suke zuwa makarantu masu zaman Kansu, Hajiya ummi yakasai, ta bayyana damuwarta akan wahalar da take fuskanta, musamman wajen Neman littafan da aka rubutowa ‘ya,yanta ta fannin tsada da wahalar samunsu a kasuwanni.

Tace, saboda sun yi wahalar samu dole iyayen yara suke komawa makarantun domin siyansu a cikin tsada domin ganin sun sauke Nauyin daya rataya akansu,saboda babu yadda za su yi.

Sai dai mun tuntubi Shugaban Kungiyar makarantu masu zaman Kansu, Injiniya Adamu Aliyu,dangane da wannan lamari,yace,bashi da damar yin magana akan zarge-zargen da ake yiwa masu na boye littafai domin gallazawa iyayen yara.

Idon za,a iya tunawa,maitaimakawa Gwamna kano,a fannin makarantu masu zaman Kansu, Baba Umar,yana ta zagaye zuwa makarantu masu zaman Kansu domin ganewa idonsa akan wadan nan zarge zarge da ake yiwa makarantun.

Haka zalika,Baba Umar,ya sha Alwashin kawo karshen irin wadan nan matsalolin da suke faruwa a fannin harkokin ilimi a jihar kano, Wanda yana daga cikin Abubuwan suke durkusar da ilimi da kuma, hana ‘Ya’yan Talakawa karatu.

Ibrahim sani gama pyramid radio.

Share186Tweet116SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda Dalibai suka karrama Malamai a makarantar, Kano state polytechnic

Next Post

Обзор казино Вавада онлайн и его ключевые особенности

aksam

aksam

RelatedPosts

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan
LABARAI

Gwamnan Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf Ya Sanya Ranar Talata 05 GA watan Mayu 2026, A Matsayin Ranar Da Zai Jagoranci Rantsar Da Murtala Sule Garo A Matsayin Mataimakin Gwamnan

by aksam
May 4, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano
LABARAI

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

by aksam
May 4, 2026
NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano
LABARAI

NDLEA Ta Kama Mutane 6, Ta Rushe Maboyar Miyagun Kwayoyi a BUK Old Site Kano

by Khadija Maitaya
May 4, 2026
Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A  Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga  Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC
LABARAI

Tsohon Dan Takarar Shugaban Kasa A Jam’iyyar Labour Party, Peter Obi, Ya Sanar Da Ficewarsa Daga Jam’iyyar Haɗaka Ya ADC

by aksam
May 3, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Casiroom Casino App: Features and User Experience

April 21, 2025
Yadda wani Dansiyasa yaki karbar shedar cin zabe bayan gono jam’iyar sa ta yi magudi

Yadda wani Dansiyasa yaki karbar shedar cin zabe bayan gono jam’iyar sa ta yi magudi

February 19, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Mu Na Gayyatar  ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr.  Usaini Sani Adamu !!!

Mu Na Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Gurin Daurin Auren:- Comr. Usaini Sani Adamu !!!

April 24, 2026
Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

Ga Sakon Bangajiya Daga: Angon Umar SA’ID

April 20, 2026
Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

Shekara Kwana: Shekaru 24 Kenan Da Hatsarin Jirgin Sama A Unguwar Gwammaja Dake Jihar Kano

May 4, 2026
Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

Muna Gayyatar ‘Yan Uwa Da Abokanan Arziki Zuwa Daurin Auren;- UMAR SA’ID

April 17, 2026
Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

Atiku, Kwankwaso , Obi Sun Jagoranci Zanga-Zanga A Babban Birnin Tarayya Abuja

April 8, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media