• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

‎Kotun Soji A Najeriya Ta Yanke Wa Wani Soja Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya

aksam by aksam
April 29, 2025
Reading Time: 3 mins read
0
Home KOTU
ADVERTISEMENT
473
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

Daga Hassan Umar Gwammaja
Wata Kotun Soji a Najeriya ta yanka wa wani soja mai muƙamin kurtu, Adamu Mohammed, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan ta same shi da laifin kashe budurwarsa.

‎Kwamandan batalita ta 82 ta rundunar sojin Nijeriya Manjo-Janar Oluyemi Olatoye, ne ya ƙaddamar da kotun sojin mai alƙalai 11 a watan Fabrairu shekarar 2025 domin hukunta sojoji masu laifi a rundunar.

‎Wata sanarwa da muƙaddashin mataimakin mai magana da yawun rundunar, Laftanar Kanar Jonah Unuakhalu ya fitar ta ce kotun ta samu jagorancin Birgediya Janar Sadisu Buhari.

“Shugaban kotun, Birgediya Janar Sadisu Buhari, a lokacin da yake yanke hukunci kan wanda ake tuhuma, Adamu Mohammed, ya bayyan cewa an same shi da laifin kashe budurwarsa, Hauwa Ali, laifin da ake iya hukuntawa a ƙarƙashin sashi na 106 (a) na dokar sojin Nijeriya ta shekarar 2004,” in ji sanarwar.

‎

‎Ta ƙara da cewa alƙalan kotun dukka sun sami sojin da laifi ne bayan sun yi nazari kan hujjojin da aka gabatar a gabansu da bayanan tarihin aikin sojan tare da la’akari da afuwar da wanda ake tuhuma da lauyansa suka nema.

‎Sai dai kuma kotun ta ce dole a aiwatar da hukunci mafi tsauri domin yi wa wadda aka kashen adalci da kuma tabbatar da doka da oda.

“Saboda haka, kotun sojin ta yanke hukuncin cewa sojan da ake tuhuma [mai lamba] 21NA/80/6365 Adamu Mohammed, za a kashe shi ta hanyar rataya saboda laifin kisa ” in ji Birgediya-Janar Sadisu.

‎Kazalika, kotun sojin ta yanke wa wani soja mai muƙamin kurtu, Abubakar Yusuf, hukuncin ɗaurin shekaru shekara goma a gidan yari bayan an same shi da laifin fashi a wani shago a Enugu.

‎Sanarwar ta ce rundunar sojin Nijeriya tana jaddada wa ‘yan ƙasar cewa za ta ci gaba da dagewa wajen tabbatar da ɗa’a game sa yadda take gudanar da ayyukanta.

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Yadda kwamarad MB Muhammad yayi tagomashi ga wanda ya Yi garkuwa da shi Bayan sun haɗu a masallaci

Next Post

An Rotsa Babura 601 A Abuja

aksam

aksam

RelatedPosts

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Matar Aure Hukunci Bayan Samunta Da Watsa Tafasasshen Ruwa Ga Kishiyarta

by Khadija Maitaya
August 7, 2026
Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar  (ADC) Na Kasa
KOTU

Yanzu-Yanzu: Kotun Koli Ta Tabbatar Da Sanata David Mark a Matsayin Halastaccen Shugaban Jam’iyyar (ADC) Na Kasa

by aksam
April 30, 2026
Yau Ake Sa Ran Kotun Koli Ta Najeriya Zata Yanke Hukunci A Yau Kan Rikicin Shugabancin  Jam’iyyar ADC A Matakin Kasa
KOTU

Kotun Koli ta yanke hukuncin kan rikicin jam’iyyar PDP

by aksam
April 30, 2026
Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi
KOTU

Kotu Ta Yanke Wa Umar Idris Farawa Hukuncin Kisa Ta Hanyar Rataya Bisa Samun sa Da Laifi

by aksam
April 22, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda wasu Yan APC suka fara maraba da kwankwaso

Yadda wasu Yan APC suka fara maraba da kwankwaso

January 22, 2024

An yiwa Dr nasur Yusuf Gawuna addu’a Masallacin manzan Allah

January 1, 2024
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media