• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Kotu ta yanke wa abokin Murja kunya hukuncin zaman gidan kaso ko zabin tara da sharadi

Sy lawan by Sy lawan
February 16, 2024
Reading Time: 1 min read
0
Home LABARAI
ADVERTISEMENT
472
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wata Kotun shari’ar Musulunci a nan jihar Kano, ta aike wani mutum mai suna Murtala Adamu, gidan gyara hali da tarbiya na tsawon watanni shida saboda laifin aikata badala.

Kamar yadda jaridar Aminiya ta ruwaito, an kama Adamu ne tare da shahararriyar ‘yar TikTok, Murjanatu Ibrahim Kunya, wacce aka fi sani da Murja Kunya.

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

Kotun wacce ke zamanta a unguwar Gama, karamar hukumar Kumbotso, ta kuma bai wa matashin zabin biyan tara ta N30,000 kan samunsa da laifin tayar da zaune tsaye da aikata aikin assha.

  Mai gabatar da kara, Aliyu zainul Abidin, ya sanar da kotun cewa an kama Murtala ne tare da Murja a unguwar Hotoro.

Ya kuma ce an yi kamun ne bayan samamen da dakarun hukumar Hisbah suka kai bayan korafe-korafen da suka samu daga mazauna yankin.

Kotu ta hana matashin shiga unguwar Hotoro na tsawon shekaru 2 Har ila yau, Zainul Abidin  ya bayyana cewa laifukan da ake tuhumar Murtala Adamu da aikatawa sun yi karo da sashi na 275 na kundin dokokin final-kot.

Kan haka ne, Mai Shari’a Malam Nura Yusuf Ahmed, ya yanke masa hukuncin daurin watanni shida ko zabin biyan tara ta Naira 30,000

Share189Tweet118SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

Gwamnati Tinibu ta sahale wa gwamnoni kirkirar yansandan jihohi amma bisa sharadi 1 tak

Next Post

Shugaba Tinubu ya bawa sirikinsa gwaggwaban mukamin da yan Arewa ke Bukata

Sy lawan

Sy lawan

RelatedPosts

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta
LABARAI

Sarkin Zurmi Ya Rasu Bayan Shekaru Biyar A Kan Sarauta

by Khadija Maitaya
September 1, 2026
Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute
LABARAI

Kano State Govt ends 50 year BUK/Rimin zakara Land Dispute

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Gwamnatin Kano Ta Jaddada Haɗin Gwiwa Tsakanin Kafafen Yaɗa Labarai da Hukumomin Tsaro
LABARAI

Yaki da harkar Daba a Jihar Kano

by Khadija Maitaya
August 31, 2026
Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo
LABARAI

Babban Malami Ya Kalubalanci Gwamnoni da ’Yan Majalisa Bisa Rufe Cibiyoyi 10 Na Yin Fasfo

by Khadija Maitaya
August 30, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Yadda akaci tarar kamfanin facebook

Yadda akaci tarar kamfanin facebook

May 23, 2023
Jami’an yan sanda a Iran sun Kama Wasu Yahudawa suna leken Asiri

Jami’an yan sanda a Iran sun Kama Wasu Yahudawa suna leken Asiri

June 16, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media