• About
  • Advertise
  • Privacy & Policy
  • Contact
AKSAM
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO
No Result
View All Result
AKSAM
No Result
View All Result

Koma baya jihar kano ta samu a ban garan shugabanci

Abdulhamid Isa by Abdulhamid Isa
January 2, 2024
Reading Time: 2 mins read
0
Home SIYASA
ADVERTISEMENT
466
SHARES
1.5k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Bamuga komai ba a jihar kano ta fuskar shugabanci.

Tabbas ko shakka Babu Dubban mutane da Mata da maza da Kuma dattijai ba zamu Tama mantawa da irin muguwar a sarara da ka yiwa ‘yan uwammu kanawa ba .Wai da sunan ci gaban a Jihar Kano .?

RelatedPosts

Dawo da tallafin man fetur

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

Magana ta Allah shugabancin jami’yyar NNPP a Jihar Kano tun daga sama harkasa Babu Wanda zai iya bugar kirji ya cewa mutane an Samar da wani ci gaba Babu shi gaskiya.?

Zuwan Gwamnatin Jamiyyar NNPP musiba ce tantsa a cikinta da koma ba ya da mutane su ka tsinci kansu a cikin ta na gaira Babu DALILI.?

Tun kafuwar Gwamnatin Jihar Kano Babu wani Abu guda Daya tak da za ka dauke shi ka Yi Masa wani kallo na tsanaki sai kaga tsantsar cutarwa ce ga jihar kano a radu .?

.
1 Ta bangaran harka ilimi bada muguwar ko ma baya da aka samu Babu ko Mai a ciki aradu?

Malam wallahi tallhi idan kaje makarantun ya’yan talakawa sai ka zubar musu da hawaye saboda tsabar tausayawa.zaka tadda wajen zamansu Kai kace ba bu shugabanci a jihar kano ?

Babu wajen zama ?

Babu kayan karatu ?

Babu wadattaun kayan more rayiwa?

Kai hatta Abun rubuta wadansu malamai ne suke siya da kudaden su saboda kishi .?

Tabangaran kasuwanci sai dai kawai a ce ?

انالله وانا اليه را جعون
Shi ne kawai amsar hakan mutum ya woce ?

Uwa uba Kuma Harkar bangaran kyauyuka wannan su Daman sai dai kawai a dora hannaye kawai a Yi koka irin na imani.????

Babu wani Abu guda Daya tak da wannan Gwamnatin jihar kano za ta iya bugar kirji ta ce ta Yi musu a matsayin su na Yan jihar kano.???

Idan kuwa kazo ta bangaran ma aikata sai dai kawai a ce ان الله وإن اليه را جعون
Saboda Babu dadin ji malam a bun a kwai tausayi da tada hankula ya Kai Mai karatu.?

A bangaran ruwan sha haryanzo Babu ruwan Sha a kafata nin Jihar Kano Kodaya .???

Na Rantse da Ubangijin sammai da kassai

Abba kabir Yusuf Bai kawowa jihar kano ci gaba ba sai ma rusata da sukayi .??

Nafara jin hawaye zai zubumin bara na hakura Haka .?

Ya Allah kadai gani ka yiwa mutane sa kaiyya ya Wanda ba ya barci .

Daga Abdulhamid isah.

Share186Tweet117SendShare
ADVERTISEMENT
Previous Post

An yiwa Dr nasur Yusuf Gawuna addu’a Masallacin manzan Allah

Next Post

Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Amfani Da Takardun Jami’o’in Janhuriyar Benin Da Kuma Togo

Abdulhamid Isa

Abdulhamid Isa

RelatedPosts

Atiku Ya Nemi Tinibu Ya Fadi Inda Ya Saka Tiriliyan 30 na Tallafi Mai Da Ya Cire.
SIYASA

Dawo da tallafin man fetur

by Khadija Maitaya
August 26, 2026
Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa
SIYASA

Anci gaba da rabon tallafin Naira 100,000 duk wata ga matasa 1,300 a Kano ta Arewa

by Khadija Maitaya
July 28, 2026
Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin
SIYASA

Mataimakin shugaban kasa zai jagoranci tawaga zuwa Jamhuriyyar Benin

by Khadija Maitaya
July 23, 2026
Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce
SIYASA

Daukar DanKwankwaso Ya Zama Dan Takarar Mataimakin Gwamnan Kano A NDC Ya Jaho Ce-ce-ku-ce

by aksam
June 16, 2026

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Recommended.

Zanga-zanga, masu ruwa da tsaki a jihar Katsina sun yi taron gaggawa

Zanga-zanga, masu ruwa da tsaki a jihar Katsina sun yi taron gaggawa

July 31, 2024

Using Bitcoin at makispin casino: A Complete Guide

April 22, 2025
ADVERTISEMENT

Trending.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

Masu Siye Da Siyar Da Filaye A  R/zakara Sunkoka Da Aibantasu Da Gwamnatin Kano Keyi.

August 26, 2026
Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

Cristiano Ronaldo Ya Auri Georgina Rodríguez

August 12, 2026
Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

Wani Kauran Mata Ya Jikkata Wata Dattijuwa Bayan Ta Hana Shi Shiga Gurin Da Bai kamata Ba

August 29, 2026
Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

Iran Ta Kakkabo Wasu Manyan Jiragen Yaƙi Na Amurka

August 14, 2026
Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

Masu Zuba Jari 40+ daga Masar na Sha’awar Zuba Jari A Najeriya

August 23, 2026

Aksam Hausa

AKSAM MEDIA is a company which designed as online News Platform and other activities related to develop society.

The AKSAM MEDIA created since November 2019 and it does many activities as News publishes it publishes a Hausa News And English News.

No Result
View All Result
  • Home
    • KOTU
  • LABARAI
  • WASANNI
  • SIYASA
  • KASUWANCI
  • KIMIYA DA FASAHA
  • LAFIYA
  • TSARO

© 2023 Aksam media